Javascript must be enabled to continue!
Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi
View through CrossRef
Manufar wannan takarda ita ce yin nazarin dabarar takidi a cikin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi ta duban takidi na saɗara ɗaya da farkon ɗan waƙa da tsakiyar ɗan waƙa da ƙarshen ɗan waƙa da kuma maimaita ɗan waƙa guda. A wannan takarda an yi amfani da Mazahabar Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) ta Gusau a matsayin ra’in da aka ɗora wannan takarda a kansa. Haka kuma, an yi amfani da dabarar bincike bi-bayani wajen yin sharhi da bayanin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi masu ɗauke da dabarar takidi. Binciken ya gano cewa, Kassu Zurmi ba ya yin takidi na karɓeɓeniya da Bayayyeniya a cikin waƙoƙin a sanadiyar kasancewarsa makaɗin kaɗaita.
Fitilun Kalmomi: Takidi, Ɗiya, Kassu Zurmi, Waƙa
Sokoto State University
Title: Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi
Description:
Manufar wannan takarda ita ce yin nazarin dabarar takidi a cikin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi ta duban takidi na saɗara ɗaya da farkon ɗan waƙa da tsakiyar ɗan waƙa da ƙarshen ɗan waƙa da kuma maimaita ɗan waƙa guda.
A wannan takarda an yi amfani da Mazahabar Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) ta Gusau a matsayin ra’in da aka ɗora wannan takarda a kansa.
Haka kuma, an yi amfani da dabarar bincike bi-bayani wajen yin sharhi da bayanin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi masu ɗauke da dabarar takidi.
Binciken ya gano cewa, Kassu Zurmi ba ya yin takidi na karɓeɓeniya da Bayayyeniya a cikin waƙoƙin a sanadiyar kasancewarsa makaɗin kaɗaita.
Fitilun Kalmomi: Takidi, Ɗiya, Kassu Zurmi, Waƙa.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Nazarin Koɗawa da Washi a Zubin Ɗiyan Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Koɗawa da Washi a Zubin Ɗiyan Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar wannan takarda [1] ita ce a aiwatar da nazari kan wasu waƙoƙin Kassu Zurmi yadda yake amfani da tubalin koɗawa da washi wajen gina gundarin saƙo a zubin ɗiyan waƙoƙinsa. An...