Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi

View through CrossRef
An lura cewa manufar wannan takarda shi ne yin nazarin zuga daga cikin wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurma da kuma irin tasirin da zugan yake da shi a waƙar. Inda ƙarshen takardar ta gano cewa waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi kusan gaba ɗaya ɗauke suke da salon zuga ta hanyoyi masu yawa. An ɗora wannan bincike kan Ra’in Awon Baka (Oral Formulaic Theory) wanda Philips Viscey (1767-1834) mutumin ƙasar Sabiya ya ƙirƙira kuma ya yaɗa shi har zuwa wasu sassa na Turai da Amurka. A ƙarshen wannan takarda an gano cewa mafi yawan waƙoƙin Kassu Zurmi cike suke da salon zuga a cikinsu.
Title: Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Description:
An lura cewa manufar wannan takarda shi ne yin nazarin zuga daga cikin wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurma da kuma irin tasirin da zugan yake da shi a waƙar.
Inda ƙarshen takardar ta gano cewa waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi kusan gaba ɗaya ɗauke suke da salon zuga ta hanyoyi masu yawa.
An ɗora wannan bincike kan Ra’in Awon Baka (Oral Formulaic Theory) wanda Philips Viscey (1767-1834) mutumin ƙasar Sabiya ya ƙirƙira kuma ya yaɗa shi har zuwa wasu sassa na Turai da Amurka.
A ƙarshen wannan takarda an gano cewa mafi yawan waƙoƙin Kassu Zurmi cike suke da salon zuga a cikinsu.

Related Results

Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Nazarin Jinsintarwa Cikin Wasu [iyan Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Nazarin Jinsintarwa Cikin Wasu [iyan Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Takardar ta yi bayani a game da Nazarin Jinsintarwa ne a waƙar baka. Jinsintarwa na nufin yadda mawaƙa suke bin wasu dabarun kwatance daban-daan wajen kambama ko kururuta ko zuga ...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Zuga A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Zuga A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Zuga wata hanya ce da mawaƙa suke amfani da ita domin karsashi ko ƙwazo na abin da ake son ya aikata. Mawaƙa na amfani da wannan salo a cikin waƙa domin su wasa su kuma zuga wanda ...

Back to Top