Javascript must be enabled to continue!
Nazarin Jinsintarwa Cikin Wasu [iyan Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
View through CrossRef
Takardar ta yi bayani a game da Nazarin Jinsintarwa ne a waƙar baka. Jinsintarwa na nufin yadda mawaƙa suke bin wasu dabarun kwatance daban-daan wajen kambama ko kururuta ko zuga ko kushe kansu ko iyayen gidansu ko kuma wasu makusantansu. Mawaƙan maza suna amfani da salon jinsintarwa wajen fito da martaban mafarauta ko ‘yan dambe ko ɓarayi da wasu iyayen gidansu, kamar yadda aka sami hakan a wasu ɗiyan waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi wanda hakan ya haifar masa da wani tasiri da shura da kuma tabbatar da irin sunan da ya yi a idon duniya. Takardar ta bi hanyoyin tattara bayanai kamar shiga ɗakunan karatu inda aka dubi ayyukan magabata da suke da alaƙa da wannan batu. An kuma saurari faya-fayan waƙoƙin Kassu Zurmi tun daga na kaset-kaset waɗanda ake saurara a ji da kuma faya-fayan (CD) waɗanda ake saurara a ji kuma a gani. Binciken ya tabbatar da cewa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi ya bayar da gudummuwa musamman wajen kare martaban harshen Hausa da kuma adana wa harshen wasu hikimomi da tarin kalmomi da baiwar da Allah ya yi masa.
Sokoto State University
Title: Nazarin Jinsintarwa Cikin Wasu [iyan Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Description:
Takardar ta yi bayani a game da Nazarin Jinsintarwa ne a waƙar baka.
Jinsintarwa na nufin yadda mawaƙa suke bin wasu dabarun kwatance daban-daan wajen kambama ko kururuta ko zuga ko kushe kansu ko iyayen gidansu ko kuma wasu makusantansu.
Mawaƙan maza suna amfani da salon jinsintarwa wajen fito da martaban mafarauta ko ‘yan dambe ko ɓarayi da wasu iyayen gidansu, kamar yadda aka sami hakan a wasu ɗiyan waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi wanda hakan ya haifar masa da wani tasiri da shura da kuma tabbatar da irin sunan da ya yi a idon duniya.
Takardar ta bi hanyoyin tattara bayanai kamar shiga ɗakunan karatu inda aka dubi ayyukan magabata da suke da alaƙa da wannan batu.
An kuma saurari faya-fayan waƙoƙin Kassu Zurmi tun daga na kaset-kaset waɗanda ake saurara a ji da kuma faya-fayan (CD) waɗanda ake saurara a ji kuma a gani.
Binciken ya tabbatar da cewa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi ya bayar da gudummuwa musamman wajen kare martaban harshen Hausa da kuma adana wa harshen wasu hikimomi da tarin kalmomi da baiwar da Allah ya yi masa.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Wasu Ɓoyayyin Taurari a Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Wasu Ɓoyayyin Taurari a Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
A adabin baka na Hausawa, waƙa tana ɗaya daga cikin manyan hanyoyin isar da saƙo da hikima. Waƙar baka na da salo da fasaha iri-iri, ciki har da ɓoyayyen saƙo. Ɗaya daga cikin salo...