Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo

View through CrossRef
Wannan maƙala ta yi nazarin neman auren Hausawa a cikin waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurni ta Shayi ɗan gidan Labbo. Manufar wannan maƙala ita ce, fito da wasu al’adun neman aure, da kuma nuna irin hanyoyin da Hausawa suke bi domin tantance wanda za a aura, kamar yadda Kassu Zurmi ya bayyana a cikin waƙar Shayi ɗan gidan Labbo. An bi hanyar nazarin rubuce-rubucen ilimi da sauraren waƙar Makaɗa Abubakar Kassu ta Shayi ɗan gida Labbo domin fito da yadda ake neman aure a al’adar Bahaushe. Sakamakon binciken ya gano cewa, Bahaushe yana gudanar da bincike kafin ya yarda ya aurar da ɗiyarsa. Haka kuma an gano Bahaushe yana ba ’ya’yansa mata damar zaɓen wanda suke so su aura.
Title: Nazarin Neman Auren Hausawa a Cikin Waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi Ta Shayi Ɗan Gidan Labbo
Description:
Wannan maƙala ta yi nazarin neman auren Hausawa a cikin waƙar Makaɗa Abubakar Kassu Zurni ta Shayi ɗan gidan Labbo.
Manufar wannan maƙala ita ce, fito da wasu al’adun neman aure, da kuma nuna irin hanyoyin da Hausawa suke bi domin tantance wanda za a aura, kamar yadda Kassu Zurmi ya bayyana a cikin waƙar Shayi ɗan gidan Labbo.
An bi hanyar nazarin rubuce-rubucen ilimi da sauraren waƙar Makaɗa Abubakar Kassu ta Shayi ɗan gida Labbo domin fito da yadda ake neman aure a al’adar Bahaushe.
Sakamakon binciken ya gano cewa, Bahaushe yana gudanar da bincike kafin ya yarda ya aurar da ɗiyarsa.
Haka kuma an gano Bahaushe yana ba ’ya’yansa mata damar zaɓen wanda suke so su aura.

Related Results

Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo
Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo
A kowane lokaci, mai neman nazarin wani abu na al’ada idan ya ratsi waƙoƙin baka na Hausa, yakan ji shi warkal irin na wanda ya shiga rijiya da dawonsa. Buƙatar wannan nazari ne ya...
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Kwatancin Halayen Masu Nakasar Kisan-Raɓa Tsakanin Al’umma Da ‘Yan Taurin Kassu Zurmi
Kwatancin Halayen Masu Nakasar Kisan-Raɓa Tsakanin Al’umma Da ‘Yan Taurin Kassu Zurmi
Duk da cewar waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi sun fi mayar da hankali a kan rukunin maza (‘yan tauri); hakan bai hana a iya ƙyllaro hoton wasu mutane a cikinsu ba. Wannan takarda ta dubi...
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Makaɗa suna amfani da wani nao’in salo da ake kira salon dibilwa, a cikin waƙoƙin baka na Hausa wani salo ne na nuna gwanintar harshe da ƙwarewa ta yadda sukan kawo wata kalma da a...

Back to Top