Javascript must be enabled to continue!
Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
View through CrossRef
An lura cewa manufar wannan muƙala ita ce nazarin nau’o’in zuga daga wasu waƙoƙi da wannan shahararren makaɗi ya tsara, domin a gano sigoginsu da tasirinsu a waƙoƙinsa. A ƙarshe muƙalar ta ci nasarar gano cewa waƙoƙin makaɗa Abubakar Kassu Zurmi ɗamfare suke da nau’o’in zuga ta sigogi da dama. Harwayau waƙoƙin sun ƙunshi nau’o’in zuga kumburau domin hura gwani, da zuga kaiyau, domin kare gwani daga hawan ƙawara na abokan hamayya, sai kuma zuga ingizau da yake tunkuɗau gwaninsa ya aikata abin da ake so koɗa babu niyya. Ƙwarewarsa a wannan salo da sauran salailai da yake sarrafawa a waƙoƙinsa, ya sanya ya yi fice a ƙasar Hausa ake gayyatarsa wuri-wuri domin nishaɗantar da masu saurare, musamman gidajen rediyo a ƙasar nan.
Title: Nazarin Sigogin Zuga A Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Description:
An lura cewa manufar wannan muƙala ita ce nazarin nau’o’in zuga daga wasu waƙoƙi da wannan shahararren makaɗi ya tsara, domin a gano sigoginsu da tasirinsu a waƙoƙinsa.
A ƙarshe muƙalar ta ci nasarar gano cewa waƙoƙin makaɗa Abubakar Kassu Zurmi ɗamfare suke da nau’o’in zuga ta sigogi da dama.
Harwayau waƙoƙin sun ƙunshi nau’o’in zuga kumburau domin hura gwani, da zuga kaiyau, domin kare gwani daga hawan ƙawara na abokan hamayya, sai kuma zuga ingizau da yake tunkuɗau gwaninsa ya aikata abin da ake so koɗa babu niyya.
Ƙwarewarsa a wannan salo da sauran salailai da yake sarrafawa a waƙoƙinsa, ya sanya ya yi fice a ƙasar Hausa ake gayyatarsa wuri-wuri domin nishaɗantar da masu saurare, musamman gidajen rediyo a ƙasar nan.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Nazarin Sigogin Zuga A Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
An lura cewa manufar wannan takarda shi ne yin nazarin zuga daga cikin wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurma da kuma irin tasirin da zugan yake da shi a waƙar. Inda ƙarshen taka...
Zuga A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Zuga A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Zuga wata hanya ce da mawaƙa suke amfani da ita domin karsashi ko ƙwazo na abin da ake son ya aikata. Mawaƙa na amfani da wannan salo a cikin waƙa domin su wasa su kuma zuga wanda ...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...