Javascript must be enabled to continue!
Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi
View through CrossRef
Wannan takarda za ta bi sawun wasu daga cikin waƙoƙin makaɗa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi da ya rera domin fito da tubalan gina wasu daga cikin waƙoƙinsa. Hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da wannan bincike sun haɗa da sauraren waƙoƙin makaɗa Musa Ɗanƙwairo a M.P da wayar salula da kuma karanta Diwanin Waƙoƙin Hausa domin zaƙulo misalan daga waƙoƙin. haka ma, an bibiyi wasu ayyuka da suke da alaƙa da wannan nazari domin samun ƙarin haske a kan yadda za a inganta wannan bincike. Ra’in da aka ɗora wannan nazari shi ne, “Ra’in Madubin Ƙyallaro Al’adu”. Ra’i ne wanda yake nuni da yadda akan yi amani da adabi ko al’ada ko harshe a matsayin madubi ko ƙyallaro al’adun al’umma kamar dai yadda Ado (2017:87) ya bayyana.
Sokoto State University
Title: Tubalan Gina Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi
Description:
Wannan takarda za ta bi sawun wasu daga cikin waƙoƙin makaɗa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi da ya rera domin fito da tubalan gina wasu daga cikin waƙoƙinsa.
Hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da wannan bincike sun haɗa da sauraren waƙoƙin makaɗa Musa Ɗanƙwairo a M.
P da wayar salula da kuma karanta Diwanin Waƙoƙin Hausa domin zaƙulo misalan daga waƙoƙin.
haka ma, an bibiyi wasu ayyuka da suke da alaƙa da wannan nazari domin samun ƙarin haske a kan yadda za a inganta wannan bincike.
Ra’in da aka ɗora wannan nazari shi ne, “Ra’in Madubin Ƙyallaro Al’adu”.
Ra’i ne wanda yake nuni da yadda akan yi amani da adabi ko al’ada ko harshe a matsayin madubi ko ƙyallaro al’adun al’umma kamar dai yadda Ado (2017:87) ya bayyana.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
An yi wa wannan takardar take da “ Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi”. An Gina ta ne da nufin fito da irin fashin baƙin da Abubakar Kassu Zurmi ya yi wa al’adar Tauri...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...
Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nason Wasu Al’adun Kyautata Zamantakewar Hausawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Al’adun kyautata zamantakewa, al’adu ne masu ɗimbin yawa da har yau ba a ƙayyade su ba, da ma dai al’ada ita ce sababbiyar hanyar gudanar da rayuwa. Don haka dukkan tsarin da al’ad...