Javascript must be enabled to continue!
Kalmomin Bayanau a Cikin Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi
View through CrossRef
Wannan maƙalar ta yi tsokaci ne game da rukunin kalmomi na Bayanau da ma’anarsa da yanayin yadda akan yi amfani da su a cikin jumlolin Hausa. Mawaƙi Kassu Zurmi yana daga cikin mawaƙan Hausa, waɗanda sukan yi amfani da irin waɗannan kalmomi na Bayanau acikin waƙoƙinsa. Maƙalar ta nazarci irin kalmomin Bayanau da yakan yi amfani da su, waɗanda hakan shi ya ƙara fito da zurfin fahimtarsa da naƙaltarsa ga harshen Hausa. Saurare da kuma nazartar waƙoƙinsa su ne hanyoyin da aka yi amfani da su a yayin gudanar da wannan maƙalar.
Sokoto State University
Title: Kalmomin Bayanau a Cikin Wasu Waƙoƙin Abubakar Kassu Zurmi
Description:
Wannan maƙalar ta yi tsokaci ne game da rukunin kalmomi na Bayanau da ma’anarsa da yanayin yadda akan yi amfani da su a cikin jumlolin Hausa.
Mawaƙi Kassu Zurmi yana daga cikin mawaƙan Hausa, waɗanda sukan yi amfani da irin waɗannan kalmomi na Bayanau acikin waƙoƙinsa.
Maƙalar ta nazarci irin kalmomin Bayanau da yakan yi amfani da su, waɗanda hakan shi ya ƙara fito da zurfin fahimtarsa da naƙaltarsa ga harshen Hausa.
Saurare da kuma nazartar waƙoƙinsa su ne hanyoyin da aka yi amfani da su a yayin gudanar da wannan maƙalar.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
An yi wa wannan takardar take da “ Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi”. An Gina ta ne da nufin fito da irin fashin baƙin da Abubakar Kassu Zurmi ya yi wa al’adar Tauri...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...