Javascript must be enabled to continue!
Mabuɗin Turken Ɗarsashin Zuciya: Keɓaɓɓen Nazari Kan Mabuɗin Turken Ɗarsashin Zuciya a wasu daga cikin waƙoƙin Alhaji Garba Maitandu
View through CrossRef
Waƙoƙin ɗarsashi ko rinjayen zuciya, waƙoƙi ne da kan wanzu a sakamakon wani abu da ya motsa wa mutum rai, da ya danganci farin ciki, ko farin rai, ko akasin haka, wato bakin ciki. Waƙoƙin ɗarsashin zuciya sun ƙunshi bayyana farin ciki ko bakin ciki bisa wani abu da ya faru ga mutun ɗaya ko ƙungiya wasu mutane, ko gari ko ƙasa (Gusau, 2008).Wannan maƙala za ta zaƙulo mabuɗin turken waƙoƙin ɗarsashin zuciya na Alhaji Garba Maitandu. Manufa a nan ita fito wa da mabuɗin turken waƙoƙin Garba Maitandu, wato in da aka fito da turken a bayyane. Duk abin da zai biyo bayan wannan mabuɗin turke tamkar warwarar turke ne da ake yin amfani da ƙananan tubalai domin gina babban turke.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Mabuɗin Turken Ɗarsashin Zuciya: Keɓaɓɓen Nazari Kan Mabuɗin Turken Ɗarsashin Zuciya a wasu daga cikin waƙoƙin Alhaji Garba Maitandu
Description:
Waƙoƙin ɗarsashi ko rinjayen zuciya, waƙoƙi ne da kan wanzu a sakamakon wani abu da ya motsa wa mutum rai, da ya danganci farin ciki, ko farin rai, ko akasin haka, wato bakin ciki.
Waƙoƙin ɗarsashin zuciya sun ƙunshi bayyana farin ciki ko bakin ciki bisa wani abu da ya faru ga mutun ɗaya ko ƙungiya wasu mutane, ko gari ko ƙasa (Gusau, 2008).
Wannan maƙala za ta zaƙulo mabuɗin turken waƙoƙin ɗarsashin zuciya na Alhaji Garba Maitandu.
Manufa a nan ita fito wa da mabuɗin turken waƙoƙin Garba Maitandu, wato in da aka fito da turken a bayyane.
Duk abin da zai biyo bayan wannan mabuɗin turke tamkar warwarar turke ne da ake yin amfani da ƙananan tubalai domin gina babban turke.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Gurbin Waƙoƙin Yara Mata da ‘Yammata a Rayuwar Hausawa
Gurbin Waƙoƙin Yara Mata da ‘Yammata a Rayuwar Hausawa
Waƙoƙin yara mata da ‘yammata wani babban rukuni ne a al’adar Hausawa. Waƙoƙi ne da ake yi domin samun nishaɗi da tarbiyya da ilmantarwa da kuma gargaɗi ga ‘yammata tun suna ƙanana...
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
A kowane lokaci adabin al’uma kan fayyace yadda rayuwa da tsarin zamantakewar al’umar ke wakana ne, ta yadda ake sa rai idan an dubi adabin wannnan al’umar a iya hango hoton rayuwa...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Ɗarsashin Zuci a Cikin Wasu Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)
Ɗarsashin Zuci a Cikin Wasu Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)
Wannan takarda ta ƙunshi tsokaci ne, ko nazari kan yadda Aminu Ladan Abubakar ALA ya sarrafa wasu zantuttuka da kalmomi masu alaƙa da ɗarsashin zuci cikin wasu waƙoƙinsa. Mawaƙin y...
Turken Nasaba a Cikin Wasu Waƙoƙin Abdun Inka Bakura
Turken Nasaba a Cikin Wasu Waƙoƙin Abdun Inka Bakura
Waƙa wata fasaha ce da Allah ya hore wa ɗan’Adam wajen amfani da harshensa da tunaninsa, domin ya isar da saƙo ga al’ummar da yake a cikinsu. Allah ya albarkaci ƙasar Hausa da nau’...
Nazarin Fanɗararrun Zantuka a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi
Nazarin Fanɗararrun Zantuka a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi
Manufar wannan takarda ita ce yin ninƙaya cikin waƙoƙin Abubakar Kassu domin fito da wasu zantuka waɗanda suka ci karo da addini ko al’ada kamar yadda suka wanzu a waƙoƙin makaɗin....
Wasu Ɓoyayyin Taurari a Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Wasu Ɓoyayyin Taurari a Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
A adabin baka na Hausawa, waƙa tana ɗaya daga cikin manyan hanyoyin isar da saƙo da hikima. Waƙar baka na da salo da fasaha iri-iri, ciki har da ɓoyayyen saƙo. Ɗaya daga cikin salo...

