Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Nazarin Fanɗararrun Zantuka a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi

View through CrossRef
Manufar wannan takarda ita ce yin ninƙaya cikin waƙoƙin Abubakar Kassu domin fito da wasu zantuka waɗanda suka ci karo da addini ko al’ada kamar yadda suka wanzu a waƙoƙin makaɗin. Daga cikin ire-iren waɗannan zantuka akwai zage-zage da ingiza mai kantu ruwa da kisan kai da sauransu. Ra’in da aka ɗora wannan nazari shi ne “Ra’in Fanɗararrun Jigogi”. Daga cikin hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da wannan nazari sun haɗa da; sauraron wasu waƙoƙin marigayi Abubakar Kassu Zurmi don fito da waɗannan turaku.Kazalika, an leƙa cikin wasu ayyukan magabata masu alaƙa da nazarin don samunbayanai da za su taimaka wajen nasarar binciken. Daga cikin sakamakon binciken an fahmci makaɗa Abubakar Kassu yana amfani da waɗannan turaku ga mutanen da suke aiwatar da wasu ayyuka na jaruntaka domin kambama su. Haka kuma, amfani da waɗannan zantuka kan saka karsashi da nisahaɗi ga jarumansa. Bugu da ƙari, an gano wasu zantukan sun ci karo da karantarwar addinin Musulunci.
Title: Nazarin Fanɗararrun Zantuka a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Kassu Zurmi
Description:
Manufar wannan takarda ita ce yin ninƙaya cikin waƙoƙin Abubakar Kassu domin fito da wasu zantuka waɗanda suka ci karo da addini ko al’ada kamar yadda suka wanzu a waƙoƙin makaɗin.
Daga cikin ire-iren waɗannan zantuka akwai zage-zage da ingiza mai kantu ruwa da kisan kai da sauransu.
Ra’in da aka ɗora wannan nazari shi ne “Ra’in Fanɗararrun Jigogi”.
Daga cikin hanyoyin da aka bi wajen aiwatar da wannan nazari sun haɗa da; sauraron wasu waƙoƙin marigayi Abubakar Kassu Zurmi don fito da waɗannan turaku.
Kazalika, an leƙa cikin wasu ayyukan magabata masu alaƙa da nazarin don samunbayanai da za su taimaka wajen nasarar binciken.
Daga cikin sakamakon binciken an fahmci makaɗa Abubakar Kassu yana amfani da waɗannan turaku ga mutanen da suke aiwatar da wasu ayyuka na jaruntaka domin kambama su.
Haka kuma, amfani da waɗannan zantuka kan saka karsashi da nisahaɗi ga jarumansa.
Bugu da ƙari, an gano wasu zantukan sun ci karo da karantarwar addinin Musulunci.

Related Results

Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Makaɗa suna amfani da wani nao’in salo da ake kira salon dibilwa, a cikin waƙoƙin baka na Hausa wani salo ne na nuna gwanintar harshe da ƙwarewa ta yadda sukan kawo wata kalma da a...
Kwatancin Halayen Masu Nakasar Kisan-Raɓa Tsakanin Al’umma Da ‘Yan Taurin Kassu Zurmi
Kwatancin Halayen Masu Nakasar Kisan-Raɓa Tsakanin Al’umma Da ‘Yan Taurin Kassu Zurmi
Duk da cewar waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi sun fi mayar da hankali a kan rukunin maza (‘yan tauri); hakan bai hana a iya ƙyllaro hoton wasu mutane a cikinsu ba. Wannan takarda ta dubi...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...

Back to Top