Javascript must be enabled to continue!
Dabbobi a Sikelin Shata: Tsokaci a Kan Ƙimar Dabbobi a Waƙoƙin Shata
View through CrossRef
Maƙasudin wannan muƙala shi ne ƙoƙarin gano tare da yin nazari a kan matsayin da dabbobi
ke da shi a waƙoƙin Shata. Haka kuma, nazarin zai waiwayi wasu daga cikin waƙoƙinsa don ƙyallaro yadda
Shata ya yi amfani da dabbobi, tare da fito da wasu daga cikin halayensu ko ɗabi’unsu da zumuncin dake
tsakaninsu. Wanda ya yi daidai da tsarin da al’adar Bahaushe take kallon dabbobi. Bayan wannan kuma za
a dubi irin gwanecewar da shata ya yi a harkar waƙa ta yadda yake yin amfani da salon sifatawa. Akwai
waƙoƙin Shata da dama inda yakan dabbantar da mutum, a wani wurin kuma ya mutantar da dabba. Haka
kuma, Shata ya ƙara fayyace matsayin wasu dabbobi, wanda al’adar Bahaushe ta ba su, kuma ya bayyana
irin tasirin hakan a rayuwar Bahaushe. Haƙiƙa akwai wasu abubuwan lura a waƙoƙin Shata, da suka
taimaka sosai wajen tabbatar da muhimmancin dabbobi a harkar waƙa ko adabin baka, wanda a ƙarshe ya
shafi zamantakewar Bahaushe baki ɗaya.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Dabbobi a Sikelin Shata: Tsokaci a Kan Ƙimar Dabbobi a Waƙoƙin Shata
Description:
Maƙasudin wannan muƙala shi ne ƙoƙarin gano tare da yin nazari a kan matsayin da dabbobi
ke da shi a waƙoƙin Shata.
Haka kuma, nazarin zai waiwayi wasu daga cikin waƙoƙinsa don ƙyallaro yadda
Shata ya yi amfani da dabbobi, tare da fito da wasu daga cikin halayensu ko ɗabi’unsu da zumuncin dake
tsakaninsu.
Wanda ya yi daidai da tsarin da al’adar Bahaushe take kallon dabbobi.
Bayan wannan kuma za
a dubi irin gwanecewar da shata ya yi a harkar waƙa ta yadda yake yin amfani da salon sifatawa.
Akwai
waƙoƙin Shata da dama inda yakan dabbantar da mutum, a wani wurin kuma ya mutantar da dabba.
Haka
kuma, Shata ya ƙara fayyace matsayin wasu dabbobi, wanda al’adar Bahaushe ta ba su, kuma ya bayyana
irin tasirin hakan a rayuwar Bahaushe.
Haƙiƙa akwai wasu abubuwan lura a waƙoƙin Shata, da suka
taimaka sosai wajen tabbatar da muhimmancin dabbobi a harkar waƙa ko adabin baka, wanda a ƙarshe ya
shafi zamantakewar Bahaushe baki ɗaya.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge
Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge
Wannan bincike an aiwatar da shi a kan waƙoƙin fitattun mawaƙan Hausa guda biyu (Mamman Shata Katsina na Nijeriya da Mamman Gawo Filinge na Jamhuriyar Nijar). Waƙar Mamman Shata da...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
An yi wa wannan takardar take da “ Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi”. An Gina ta ne da nufin fito da irin fashin baƙin da Abubakar Kassu Zurmi ya yi wa al’adar Tauri...
"KAN KARDEŞİ"NDEKİ "KAN" SÖZCÜĞÜNÜN KÜLTÜREL BOYUTU VE KÖKENİ ÜZERİNE BİR DEĞERLENDİRME
"KAN KARDEŞİ"NDEKİ "KAN" SÖZCÜĞÜNÜN KÜLTÜREL BOYUTU VE KÖKENİ ÜZERİNE BİR DEĞERLENDİRME
Takip edebildiğimiz eski dönemlerden başlamak üzere, Türk kültüründe, “mutlak sadakat” ve “değişmez güven” ifadesi olarak pek çok tören ve bu törenler temelinde geliştirilmiş pek ç...
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Burin wannan bincike lalubo wani salo daga cikin salailai da mawaƙan baka ke amfani da su
wajen isar da saƙonsu ga masu sauraron su. An yi wa binciken take “Salon Sakaɗe: an ƙago s...