Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge

View through CrossRef
Wannan bincike an aiwatar da shi a kan waƙoƙin fitattun mawaƙan Hausa guda biyu (Mamman Shata Katsina na Nijeriya da Mamman Gawo Filinge na Jamhuriyar Nijar). Waƙar Mamman Shata da aka nazarta ita ce “Waƙar Hauwa Mai Tuwo”, sannan ta Mamman Gawo ita ce “Waƙar Ta Fada Mai Tuwo”. An nazarci turakun waƙoƙin, ta hanyar kwatantawa da fitar da abubuwan da suke nuna turakun waƙoƙin iri ɗaya ne. An fitar da kwatancin zambo da habaici daga ɗiyan waƙoƙin, wanda ya nuna mawaƙan sun nuna gwaninta wajen iya samar da mabambantan waƙoƙi a kan masu sana’a iri ɗaya, kuma waƙoƙin su ɗau turke iri ɗaya. an gano mawaƙan gwanaye ne wajen ƙirƙirar waƙa mai jan hankali da isar da saƙo da ƙayatarwa.
Title: Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge
Description:
Wannan bincike an aiwatar da shi a kan waƙoƙin fitattun mawaƙan Hausa guda biyu (Mamman Shata Katsina na Nijeriya da Mamman Gawo Filinge na Jamhuriyar Nijar).
Waƙar Mamman Shata da aka nazarta ita ce “Waƙar Hauwa Mai Tuwo”, sannan ta Mamman Gawo ita ce “Waƙar Ta Fada Mai Tuwo”.
An nazarci turakun waƙoƙin, ta hanyar kwatantawa da fitar da abubuwan da suke nuna turakun waƙoƙin iri ɗaya ne.
An fitar da kwatancin zambo da habaici daga ɗiyan waƙoƙin, wanda ya nuna mawaƙan sun nuna gwaninta wajen iya samar da mabambantan waƙoƙi a kan masu sana’a iri ɗaya, kuma waƙoƙin su ɗau turke iri ɗaya.
an gano mawaƙan gwanaye ne wajen ƙirƙirar waƙa mai jan hankali da isar da saƙo da ƙayatarwa.

Related Results

Dabbobi a Sikelin Shata: Tsokaci a Kan Ƙimar Dabbobi a Waƙoƙin Shata
Dabbobi a Sikelin Shata: Tsokaci a Kan Ƙimar Dabbobi a Waƙoƙin Shata
Maƙasudin wannan muƙala shi ne ƙoƙarin gano tare da yin nazari a kan matsayin da dabbobi ke da shi a waƙoƙin Shata. Haka kuma, nazarin zai waiwayi wasu daga cikin waƙoƙinsa don ƙya...
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Faɗaɗa da bunƙasa da kuma nisantar juna ga masu magana da harshe, shi yake haifar da kare-karensa. Mawaƙa sukan yi amfani da karin harshensu a yayin rera waƙoƙi, makaɗa Sa’idu Faru...
Ƙididdigar Wakilin Suna a Waƙar Ta’aziyya ga Alhazan Nijeriya ta Nasiru Jikan Sarki Agadasawa
Ƙididdigar Wakilin Suna a Waƙar Ta’aziyya ga Alhazan Nijeriya ta Nasiru Jikan Sarki Agadasawa
Wakilin suna yana ɗaya daga cikin muhimman rukunnan nahawu, don kusan duk zancen da za a yi a rubuce ko a baka, sai an samu ɗaya daga cikin nau’o’insa. Don haka, manufar wannan tak...
Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Wannan nazari mai suna “Habaici Cikin Waƙar Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” ta Alhaji Garba Gashuwa. Babbar manufar nazarin ita ce fito da habaici ta hanyar zaƙulo ire-iren hikimomi da b...
Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata
Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata
Yabo na cikin manyan turakun da makaɗan baka suka fi yawaita yin waƙoƙi na baka a kan sa. Kusan shi ne ma fitaccen turken waƙoƙin baka na Hausa domin mafi yawan waƙoƙin manufofinsu...
Theory of Change in Hausa Lyrical Performance
Theory of Change in Hausa Lyrical Performance
This paper relates theory of change in Hausa lyrical performances, especially in the songs of Dr. Alhaji Mamman Shata Katsina. Theory of change deals with how activities are unders...

Back to Top