Javascript must be enabled to continue!
NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
View through CrossRef
Manufar wannan takarda ita ce zaƙulo irin fasahar da hikimar da Allah ya yi wa makaɗa Kassu Zurmi a fagen waƙa, tare da bayyana irin yadda yake amfani da nau’o’in Adon harshe daban-daban waɗanda ke ƙarawa waƙarsa armashi, kwalliya da karɓuwa ga masu sauraronsa. Makaɗa Kassu Zurmi mashahurin mawaƙi ne na zamaninsa. An yi hira da wasu masu sauraron waƙarsa, kuma an saurari waɗansu daga cikin waƙoƙin nasa, sannan an yi bitar waƙoƙinsa wadda shi ya sanya aka samo waɗansu muhimman bayanai wadda za su taimaka ma takardan da za a gabatar. Inda aka gano cewar yana amfani da nau’o’in adon harshe daban-daban irin su kamantawa, jinsintarwa, habaici, alamtarwa ko kinaya, abuntarwa da sauransu. A dalilin amfani da waɗannan nau’o’in adon harshen sun saka waƙoƙinsa sun samu karɓuwa da kuma rashin ƙosawa ga masu sauraronsu da kuma manazarta. A wannan takarda an yi nazarin adon harshe ne a wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi. Waɗanda suka haɗa da waƙar Daɗi na Amadu da kuma waƙar ‘yan jabanda.
Sokoto State University
Title: NAZARIN ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Description:
Manufar wannan takarda ita ce zaƙulo irin fasahar da hikimar da Allah ya yi wa makaɗa Kassu Zurmi a fagen waƙa, tare da bayyana irin yadda yake amfani da nau’o’in Adon harshe daban-daban waɗanda ke ƙarawa waƙarsa armashi, kwalliya da karɓuwa ga masu sauraronsa.
Makaɗa Kassu Zurmi mashahurin mawaƙi ne na zamaninsa.
An yi hira da wasu masu sauraron waƙarsa, kuma an saurari waɗansu daga cikin waƙoƙin nasa, sannan an yi bitar waƙoƙinsa wadda shi ya sanya aka samo waɗansu muhimman bayanai wadda za su taimaka ma takardan da za a gabatar.
Inda aka gano cewar yana amfani da nau’o’in adon harshe daban-daban irin su kamantawa, jinsintarwa, habaici, alamtarwa ko kinaya, abuntarwa da sauransu.
A dalilin amfani da waɗannan nau’o’in adon harshen sun saka waƙoƙinsa sun samu karɓuwa da kuma rashin ƙosawa ga masu sauraronsu da kuma manazarta.
A wannan takarda an yi nazarin adon harshe ne a wasu daga cikin waƙoƙin Kassu Zurmi.
Waɗanda suka haɗa da waƙar Daɗi na Amadu da kuma waƙar ‘yan jabanda.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Kiɗa da waƙa na ɗaya daga cikin abubuwan da ke ingiza wanda aka yi wa ko ta kai shi ta baro ko kuma ta ƙara masa karsashi har ya cimma gaci musamman a kiɗan maza. Adon harshe salo ...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Dangantakar ‘Yantauri Da Sarauta A Zamantakewar Hausawa: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin dangantakar ‘yantauri da sarauta da masaurata a wasu waƙoƙin Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsarin zaman...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...

