Javascript must be enabled to continue!
KALAMAN GASKIYA DA ƘIRƘIRA A BAKIN KASSU ZURMI: NAZARI DAGA WASU WAƘOƘINSA
View through CrossRef
Wannan maƙala mai taken Kalaman Gaskiya da na Ƙirƙira a Bakin Kassu Zurmi Nazari Daga wasu Waƙoƙinsa: Ta Kalli irin yadda Kassu ke fitowa da mazaunin gaskiya da yadda yake furta wasu kalamai na ƙirƙira a cikin waƙoƙinsa domin ya kwarzanta waɗanda yake yi wa waƙa. Gaskiya da ƙirƙira kuma, al’amura ne masu buƙatar bayanin gaske a rayuwar Ɗan’Adam ta yau da kullum, Don haka maƙalar ta kawo ma’anar waƙa da gaskiya da ƙirƙira. An kuma kawo misalai na wasu waƙoƙin Kassu Zurmi inda yake furta wasu kalamai da suka danganci gaskiya da kuma waɗanda suka danganci ƙirƙira domin yin yabo ko zuga ga gwanayensa. Don kwarzanta su su yi suna, Har ila yau maƙalar ta kalli yadda mutane suke kallon maganar ƙirƙira da maganar gaskiya a rayuwar yau da kullum. Da yake mafi yawan mawaƙan, Hausa da masu saurarensu Musulmi ne kuma addininsu ya nuna masu ƙa’idojin rayuwa ta duniya da ta lahira da abubuwan da ke iya wanzuwa da waɗanda ba su iya wanzuwa, kuma babu mai iya wanzar da su in ba Allah (S.W.A) ba. An kammala da bayar da shawarwari an kuma kawo manazarta domin kafa hujja
Download File
Sokoto State University
Title: KALAMAN GASKIYA DA ƘIRƘIRA A BAKIN KASSU ZURMI: NAZARI DAGA WASU WAƘOƘINSA
Description:
Wannan maƙala mai taken Kalaman Gaskiya da na Ƙirƙira a Bakin Kassu Zurmi Nazari Daga wasu Waƙoƙinsa: Ta Kalli irin yadda Kassu ke fitowa da mazaunin gaskiya da yadda yake furta wasu kalamai na ƙirƙira a cikin waƙoƙinsa domin ya kwarzanta waɗanda yake yi wa waƙa.
Gaskiya da ƙirƙira kuma, al’amura ne masu buƙatar bayanin gaske a rayuwar Ɗan’Adam ta yau da kullum, Don haka maƙalar ta kawo ma’anar waƙa da gaskiya da ƙirƙira.
An kuma kawo misalai na wasu waƙoƙin Kassu Zurmi inda yake furta wasu kalamai da suka danganci gaskiya da kuma waɗanda suka danganci ƙirƙira domin yin yabo ko zuga ga gwanayensa.
Don kwarzanta su su yi suna, Har ila yau maƙalar ta kalli yadda mutane suke kallon maganar ƙirƙira da maganar gaskiya a rayuwar yau da kullum.
Da yake mafi yawan mawaƙan, Hausa da masu saurarensu Musulmi ne kuma addininsu ya nuna masu ƙa’idojin rayuwa ta duniya da ta lahira da abubuwan da ke iya wanzuwa da waɗanda ba su iya wanzuwa, kuma babu mai iya wanzar da su in ba Allah (S.
W.
A) ba.
An kammala da bayar da shawarwari an kuma kawo manazarta domin kafa hujja
Download File.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...
Nazarin Koɗawa da Washi a Zubin Ɗiyan Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Koɗawa da Washi a Zubin Ɗiyan Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar wannan takarda [1] ita ce a aiwatar da nazari kan wasu waƙoƙin Kassu Zurmi yadda yake amfani da tubalin koɗawa da washi wajen gina gundarin saƙo a zubin ɗiyan waƙoƙinsa. An...
ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
ADON HARSHE A WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Kiɗa da waƙa na ɗaya daga cikin abubuwan da ke ingiza wanda aka yi wa ko ta kai shi ta baro ko kuma ta ƙara masa karsashi har ya cimma gaci musamman a kiɗan maza. Adon harshe salo ...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
An yi wa wannan takardar take da “ Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi”. An Gina ta ne da nufin fito da irin fashin baƙin da Abubakar Kassu Zurmi ya yi wa al’adar Tauri...

