Javascript must be enabled to continue!
NAZARIN YALWAR MA’ANAR KALMOMI A CIKIN WAƘOƘIN KASSU ZURMI
View through CrossRef
Wannan takardar za ta mayar da hankali ne kan ilimin ma’anar kalmomi waɗannda suka shafi yalwar ma’ana a cikin waƙoƙi biyu na Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, waƙar Nomau na Magarya da waƙar Shayi ɗan gidan Labbo. Waƙa wata baiwar fasaha ce da Allah maɗaukakin sarki ya baiwa wasu mutane ta fasaha ta yadda suke amfani da kalmomi su sarrafa su yadda suka ga dama a cikin harshe. Kassu Zurmi na cikin irin waɗannan mutane da ke amfani da wannan hikima a cikin waƙoƙinsa. Wannan ya ja hankalin wannan takardar har ta dubi kalmomi masu yalwar ma’ana a cikin masu waƙoƙinsa, kuma tayi sharhi akansu ta fuskar ilimin ma’ana, tare da cikakken nazari ta wannan fuskar. wannan takarda ta yi amfani da hanyoyi guda biyu kamar haka karanta waƙokin a rubuce da kuma saurarensu da kunne. Da ga ƙarshe wannan takardar ta gano akwai kalmomi masu yalwar ma’ana masu tarin yawa a cikin waɗannan waƙoƙin da wannan takarda tayi nazari a cikinsu
Sokoto State University
Title: NAZARIN YALWAR MA’ANAR KALMOMI A CIKIN WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Description:
Wannan takardar za ta mayar da hankali ne kan ilimin ma’anar kalmomi waɗannda suka shafi yalwar ma’ana a cikin waƙoƙi biyu na Alhaji Abubakar Kassu Zurmi, waƙar Nomau na Magarya da waƙar Shayi ɗan gidan Labbo.
Waƙa wata baiwar fasaha ce da Allah maɗaukakin sarki ya baiwa wasu mutane ta fasaha ta yadda suke amfani da kalmomi su sarrafa su yadda suka ga dama a cikin harshe.
Kassu Zurmi na cikin irin waɗannan mutane da ke amfani da wannan hikima a cikin waƙoƙinsa.
Wannan ya ja hankalin wannan takardar har ta dubi kalmomi masu yalwar ma’ana a cikin masu waƙoƙinsa, kuma tayi sharhi akansu ta fuskar ilimin ma’ana, tare da cikakken nazari ta wannan fuskar.
wannan takarda ta yi amfani da hanyoyi guda biyu kamar haka karanta waƙokin a rubuce da kuma saurarensu da kunne.
Da ga ƙarshe wannan takardar ta gano akwai kalmomi masu yalwar ma’ana masu tarin yawa a cikin waɗannan waƙoƙin da wannan takarda tayi nazari a cikinsu.
Related Results
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
Salon Hira a Cikin Waƙar Nomau Namagarya da Waƙar Shayi Ɗan Gidan Labbo ta Kassu Zurmi
An rubuta maƙalar domin a fito da salon hira da ke cikin waƙoƙin da aka ambata a sama domin tabbatar da akwai shi a cikin waƙoƙin da ake magana a kai. Salon hira na nufin tattaunaw...
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Lokutan Gargajiya Dana Addini A Bakin Kassu Zurmi
Wannan takarda tana da ƙudurin dubin lokutan gargajiyar Hausawa a cikin waƙoƙin Makaɗa Kassu Zurmi. Nazarin ya mayar da hankali ga fito da yanaye-yanayen lokutan da suka yi amo a w...

Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Nazarin Kwaikwayon Muryoyi A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Mawaƙa na da hanyoyi iri-iri fa suke bi wajen aiwatar da waƙoƙinsu da kuma amfani da salailai nau’i-nau’i domin sanya armashi. Wannan maƙala mai suna, “Mawaƙi Ɗaya Muryoyi Goma: Na...
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Salon Dibilwa da Azancin Magana a Cikin Wasu Waƙoƙin Makaɗa Abubakar Amadu Kassu Zurmi
Makaɗa suna amfani da wani nao’in salo da ake kira salon dibilwa, a cikin waƙoƙin baka na Hausa wani salo ne na nuna gwanintar harshe da ƙwarewa ta yadda sukan kawo wata kalma da a...
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Salon Labartawa A Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Manufar takardar ita ce yin nazari a cikin wasu zaɓaɓɓun waƙoƙin Alhaji Kassu Zurmi. An bi hanyoyin sauraron waƙoƙin Kassu daga emfitiri (MP3) da karanta wasu littattafan masana fa...
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Wando Sai Da Zariya: Ƙimar Namiji A Wajen Mace A Mahangar Kassu Zurmi
Babbar manufar wannan takarda ita ce fito da yanayin dangantakar mata da maza, wato ‘yantauri da mafarauta da makamantansu a wasu waƙoƙin Kassu Zurmi, musamman ta la’akari da tsari...