Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Nazari Da Sharhin Waƙar Begen Annabi (S.A.W.) Ta Kabiru Yahaya Classic

View through CrossRef
Sunan maƙalar ‘Nazari da Sharhin Waƙar Begen Annabi (S.A.W.) ta Kabiru Yahaya Classic. A cikin maƙalar an yi sharhin babba da ƙananan saƙonni da waƙar ke ɗauke da su da suka haɗa da yabon Annabi (S.A.W.) da ƙanana irin yabo kan asali da kyauta da jaruntaka da sauransu. Haka kuma an fito da salailai daban-daban da aka tsinta a cikin waƙar gwargwadon fahimta. Daga cikin salailan da aka kawo akwai salon share fage da na buɗe waƙa da salon addu’a da na kamancen fifiko tare da na kasawa da aron kalmomi da tsakuren nassi da salon amshi domin waƙar mai amshi ce da kuma salon rufewa. A taƙaice abubuwan da maƙalar ta ƙunsa ke nan da bayanai da misalan da suka biyo na kowane abu da aka ambata a cikin maƙalar.
Title: Nazari Da Sharhin Waƙar Begen Annabi (S.A.W.) Ta Kabiru Yahaya Classic
Description:
Sunan maƙalar ‘Nazari da Sharhin Waƙar Begen Annabi (S.
A.
W.
) ta Kabiru Yahaya Classic.
A cikin maƙalar an yi sharhin babba da ƙananan saƙonni da waƙar ke ɗauke da su da suka haɗa da yabon Annabi (S.
A.
W.
) da ƙanana irin yabo kan asali da kyauta da jaruntaka da sauransu.
Haka kuma an fito da salailai daban-daban da aka tsinta a cikin waƙar gwargwadon fahimta.
Daga cikin salailan da aka kawo akwai salon share fage da na buɗe waƙa da salon addu’a da na kamancen fifiko tare da na kasawa da aron kalmomi da tsakuren nassi da salon amshi domin waƙar mai amshi ce da kuma salon rufewa.
A taƙaice abubuwan da maƙalar ta ƙunsa ke nan da bayanai da misalan da suka biyo na kowane abu da aka ambata a cikin maƙalar.

Related Results

Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Wannan nazari mai suna “Habaici Cikin Waƙar Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” ta Alhaji Garba Gashuwa. Babbar manufar nazarin ita ce fito da habaici ta hanyar zaƙulo ire-iren hikimomi da b...
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Faɗaɗa da bunƙasa da kuma nisantar juna ga masu magana da harshe, shi yake haifar da kare-karensa. Mawaƙa sukan yi amfani da karin harshensu a yayin rera waƙoƙi, makaɗa Sa’idu Faru...
Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo
Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo
A kowane lokaci, mai neman nazarin wani abu na al’ada idan ya ratsi waƙoƙin baka na Hausa, yakan ji shi warkal irin na wanda ya shiga rijiya da dawonsa. Buƙatar wannan nazari ne ya...
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Waƙa kamar yadda masana suka yi ta ƙoƙarin bayyanawa zance ne da ya saɓa da zance na yau da kullum domin ita shiryayyiyar magana ce mai ƙunshe da saƙo wadda ake aiwatarwa cikin hik...
Salon Bayar da Labarin Baka a Waƙar Kassu Zurmi ta Sarkin Gabas Usman Jikan Hassan
Salon Bayar da Labarin Baka a Waƙar Kassu Zurmi ta Sarkin Gabas Usman Jikan Hassan
Wannan takarda ta yi nazarin salon da mawaƙi Kassu Zurmi yake amfani da shi ne a waƙarasa wajen bayar da labarin baka a cikin waƙoƙin da yake yi. Manufar takardar ne ta nazarci iri...
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin turken zuga da yabo a waƙar Turakin Kano. Don haka zuga ko yabo ɗaya ne daga cikin turakun waƙoƙin makaɗan baka na Hausa, musam...
Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
Marubuta waƙoƙin siyasa na Hausa kan yi amfani da basirar da Allah ya yi musu wajen yin amfani da sarrafa harshe cikin hikima domin su jawo hankulan jama’a zuwa ga manufa. Aminu Ib...
Ketokohan dan Sumbangan Ustaz Che Yahaya Daud Dalam Bidang Tarannum Al-Quran Di Malaysia
Ketokohan dan Sumbangan Ustaz Che Yahaya Daud Dalam Bidang Tarannum Al-Quran Di Malaysia
This study discusses on the scholarship and contributions of Ustaz Che Yahaya bin Daud in the field of tarannum towards the people in the state of Kelantan in particular and Malays...

Back to Top