Javascript must be enabled to continue!
Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
View through CrossRef
A wannan takarda, an tattauna matsayin makaɗi ko mawaƙi a cikin al’ummar Hausawa. Sa’annan an yi ƙoƙarin waiwayen wasu daga cikin alƙaluman da tarihi ya naɗe a fagen faɗakarwa kan amfanin zaman lafiya. Tattaunawa kan misalan waƙoƙin da aka kalato, domin nuna tasirin waƙar baka wajen tabbatar da zaman lafiya shi ne ƙashin bayan wannan takarda. An kammala da bayyana ra’ayin mai wannan takarda.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
Description:
A wannan takarda, an tattauna matsayin makaɗi ko mawaƙi a cikin al’ummar Hausawa.
Sa’annan an yi ƙoƙarin waiwayen wasu daga cikin alƙaluman da tarihi ya naɗe a fagen faɗakarwa kan amfanin zaman lafiya.
Tattaunawa kan misalan waƙoƙin da aka kalato, domin nuna tasirin waƙar baka wajen tabbatar da zaman lafiya shi ne ƙashin bayan wannan takarda.
An kammala da bayyana ra’ayin mai wannan takarda.
Related Results
Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
Nazarin Sarrafa Harshe A Waƙar ANPP Ba Na Shakka Ta Alhaji Aminu Ibrahim Ɗandago
Marubuta waƙoƙin siyasa na Hausa kan yi amfani da basirar da Allah ya yi musu wajen yin amfani da sarrafa harshe cikin hikima domin su jawo hankulan jama’a zuwa ga manufa. Aminu Ib...
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Waƙa kamar yadda masana suka yi ta ƙoƙarin bayyanawa zance ne da ya saɓa da zance na yau da kullum domin ita shiryayyiyar magana ce mai ƙunshe da saƙo wadda ake aiwatarwa cikin hik...
Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Habaici Cikin Waƙar “Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” Ta Alhaji Garba Gashuwa
Wannan nazari mai suna “Habaici Cikin Waƙar Kowa Ya Yi Maka Kan Kara” ta Alhaji Garba Gashuwa. Babbar manufar nazarin ita ce fito da habaici ta hanyar zaƙulo ire-iren hikimomi da b...
SARRAFA HARSHE A WAƘOƘIN MAKAƊA KASSU ZURMI
SARRAFA HARSHE A WAƘOƘIN MAKAƊA KASSU ZURMI
Sarrafa harshe lamari ne mai ƙayatarwa da ke bayyana ƙwarewar harshe. Sanin harshe yana tattare da sanin nahawun harshe da yadda ake sarrafa shi. Makaɗa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi...
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Sakkwatanci a Waƙar Makaɗa Sa’idu Faru: Nazari Daga Waƙar Kana Shirye Baban ‘Yan Ruwa, Na Bello Jikan Ɗanfodiyo
Faɗaɗa da bunƙasa da kuma nisantar juna ga masu magana da harshe, shi yake haifar da kare-karensa. Mawaƙa sukan yi amfani da karin harshensu a yayin rera waƙoƙi, makaɗa Sa’idu Faru...
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...
Feedback from plant species change amplifies CO2 enhancement of grassland productivity
Feedback from plant species change amplifies CO2 enhancement of grassland productivity
AbstractDynamic global vegetation models simulate feedbacks of vegetation change on ecosystem processes, but direct, experimental evidence for feedbacks that result from atmospheri...
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
A kowane lokaci adabin al’uma kan fayyace yadda rayuwa da tsarin zamantakewar al’umar ke wakana ne, ta yadda ake sa rai idan an dubi adabin wannnan al’umar a iya hango hoton rayuwa...