Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Dabarun Bayar Da Labari: Nazari A Magana Jari Ce

View through CrossRef
Dabarun bayar da labari dabara ce da mawari ke amfani da ita wajen warware labarinsa. Warwara kuwa mawari shi ne yake da dama wajen nuna ƙwarewarsa domin jan zarensa sala-sala ta yadda saƙonsa zai isa ga al’umma, kusan mawara ƙwararru suna amfani da dabarun bayar da labari wajen yin tasiri a cikin labaransu, kusan mafi yawan labaran suna ɗauke ne da dabarun bayar da labarai. Saboda haka wannan muƙala za a yi bakin gwargwado wajen fito da hanyoyin da mawarin waɗannan labarai ya bi wajen gina dabarun ƙulla habarcensa, haka kuma muƙalar za ta kawo wasu misalai na dabarun bayar da labarai daga wasu labaran Magana Jari
Title: Dabarun Bayar Da Labari: Nazari A Magana Jari Ce
Description:
Dabarun bayar da labari dabara ce da mawari ke amfani da ita wajen warware labarinsa.
Warwara kuwa mawari shi ne yake da dama wajen nuna ƙwarewarsa domin jan zarensa sala-sala ta yadda saƙonsa zai isa ga al’umma, kusan mawara ƙwararru suna amfani da dabarun bayar da labari wajen yin tasiri a cikin labaransu, kusan mafi yawan labaran suna ɗauke ne da dabarun bayar da labarai.
Saboda haka wannan muƙala za a yi bakin gwargwado wajen fito da hanyoyin da mawarin waɗannan labarai ya bi wajen gina dabarun ƙulla habarcensa, haka kuma muƙalar za ta kawo wasu misalai na dabarun bayar da labarai daga wasu labaran Magana Jari.

Related Results

Transfer Jari Kedua Jari Kaki untuk Rekonstruksi Jari Pertama Jari Tangan Setelah Trauma Listrik (Laporan Kasus)
Transfer Jari Kedua Jari Kaki untuk Rekonstruksi Jari Pertama Jari Tangan Setelah Trauma Listrik (Laporan Kasus)
Latar belakang: jari pertama memiliki peran yang sangat penting pada fungsi tangan. Rekonstruksi jari pertama jari tangan dapat dilakukan menggunakan jari pertama jari. Jari kedua ...
ANALISIS DISTRIBUSI TEKANAN FLUIDA CAIR YANG MELALUI ELBOW 90O DENGAN VARIASI JARI-JARI KELENGKUNGAN
ANALISIS DISTRIBUSI TEKANAN FLUIDA CAIR YANG MELALUI ELBOW 90O DENGAN VARIASI JARI-JARI KELENGKUNGAN
Penggunaan pipa dalam suatu sistem saluran fluida banyak dijumpai dalam kehidupan sehari-hari. Efisiensi dari suatu sistem saluran akan tercapai maksimal apabila desain atau peranc...
Dabarun Jan Hankali A Waƙoƙin Baka: Nazari A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Dabarun Jan Hankali A Waƙoƙin Baka: Nazari A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure Waƙoƙin baka na Hausa cike suke da dabarun jawo hankali. Wannan ya sa a kodayaushe za a ga waƙoƙin suna cike da armashi da salo mai ban-sha'awa. Gusau (2003 da 2023) ya kir...
Danganatakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe: Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam
Danganatakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe: Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam
Ilimin hikimomin al’umma fage ne da ake nazarin tarihin tsofaffin kayan kimiyyar al’umma masu alaƙa da cigaban ɗanadam. ilimin hikimomin al’umma ya ƙunshi rassa da dama da suka haɗ...
Salon Bayar da Labarin Baka a Waƙar Kassu Zurmi ta Sarkin Gabas Usman Jikan Hassan
Salon Bayar da Labarin Baka a Waƙar Kassu Zurmi ta Sarkin Gabas Usman Jikan Hassan
Wannan takarda ta yi nazarin salon da mawaƙi Kassu Zurmi yake amfani da shi ne a waƙarasa wajen bayar da labarin baka a cikin waƙoƙin da yake yi. Manufar takardar ne ta nazarci iri...
PENENTUAN TEGANGAN OPERASIONAL PADA DETEKTOR GEIGER MULLER DENGAN PERBEDAAN JARI-JARI WINDOW DETEKTOR
PENENTUAN TEGANGAN OPERASIONAL PADA DETEKTOR GEIGER MULLER DENGAN PERBEDAAN JARI-JARI WINDOW DETEKTOR
Telah dilakukan penentuan nilai tegangan operasional detektor isian gas Geiger Muller dengan perbedaan jari-jari windownya. Tegangan operasional didapatkan dengan melakukan pencaca...
Analisis Keselamatan Jalan Pada Tikungan Berdasarkan Jari-jari dan Kemiringan Melintang Tikungan
Analisis Keselamatan Jalan Pada Tikungan Berdasarkan Jari-jari dan Kemiringan Melintang Tikungan
Jari-jari dan kemiringan melintang tikungan merupakan faktor penyebab terjadinya kecelakaan lalu lintas bila tidak sesuai dengan standar. Ruas jalan Mataram-Senggigi-Pemenang yang ...
Penggunaan Media Kalkulator Jari-jari dan Media Kartu Panggilan Terhadap Hasil Belajar Siswa
Penggunaan Media Kalkulator Jari-jari dan Media Kartu Panggilan Terhadap Hasil Belajar Siswa
Penelitian ini bertujuan untuk menginvestigasi pengaruh penggunaan media kalkulator jari-jari dan media kartu panggilan dalam pembelajaran terhadap hasil belajar siswa. Metode eksp...

Back to Top