Javascript must be enabled to continue!
Danganatakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe: Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam
View through CrossRef
Ilimin hikimomin al’umma fage ne da ake nazarin tarihin tsofaffin kayan kimiyyar al’umma masu alaƙa da cigaban ɗanadam. ilimin hikimomin al’umma ya ƙunshi rassa da dama da suka haɗa da karin magana da tatsuniya da labarai da da waƙoƙi da sauran fasahar baka na al’ada. Kowane reshe daga cikin rassan nan da aka ambata yana cin gashin kansa ne tare da isar da wani saƙo na musamman ga al’ummar da ta ƙirƙire shi. Yanayin zamantakewa na iya haifar da matsaloli mabambanta cikin al’umma da shafi ɗabi’a ko addini ko tarbiyya ko al’ada da dai sauran su waɗanda idan aka ƙyale su sakaka za su iya kawo taɓarɓarewar zaman lafiya a cikin al’umma. Bugu da ƙari, ilimin hikimomin al’umma na kan samar da nishaɗi da shaƙatawa da kuma hanyoyin kiyayewa da faɗaɗa harshen da ɗabi’un al’umma. Imam a littafinsa na Magana Jari Ce na 1 zuwa na 3, ya yi amfani da karin magana a matsayin kanun ɗiyan labaransa wajen gina labaran da suka dace waɗannan karin magana domin cimma burin manufofin ilimin hikimomin al’umma da aka ambata a sama. Wannan maƙala mai taken ‘Dangantakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe, Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam’ maƙalace da ta fito da dabarun da mawallafin ya nuna yadda Bahaushe yake amfani da karin magana wajen gyara ɗabi’un al’umma da kawo masalaha a duk inda yanayin zamantakewa yake nema ya ɓaci. Maƙalar ta tsakuro wasu ɓangarorin labaran ta kafa hujja da su a matsayin misalan manufarta.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Danganatakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe: Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam
Description:
Ilimin hikimomin al’umma fage ne da ake nazarin tarihin tsofaffin kayan kimiyyar al’umma masu alaƙa da cigaban ɗanadam.
ilimin hikimomin al’umma ya ƙunshi rassa da dama da suka haɗa da karin magana da tatsuniya da labarai da da waƙoƙi da sauran fasahar baka na al’ada.
Kowane reshe daga cikin rassan nan da aka ambata yana cin gashin kansa ne tare da isar da wani saƙo na musamman ga al’ummar da ta ƙirƙire shi.
Yanayin zamantakewa na iya haifar da matsaloli mabambanta cikin al’umma da shafi ɗabi’a ko addini ko tarbiyya ko al’ada da dai sauran su waɗanda idan aka ƙyale su sakaka za su iya kawo taɓarɓarewar zaman lafiya a cikin al’umma.
Bugu da ƙari, ilimin hikimomin al’umma na kan samar da nishaɗi da shaƙatawa da kuma hanyoyin kiyayewa da faɗaɗa harshen da ɗabi’un al’umma.
Imam a littafinsa na Magana Jari Ce na 1 zuwa na 3, ya yi amfani da karin magana a matsayin kanun ɗiyan labaransa wajen gina labaran da suka dace waɗannan karin magana domin cimma burin manufofin ilimin hikimomin al’umma da aka ambata a sama.
Wannan maƙala mai taken ‘Dangantakar Karin Magana Da Tunanin Bahaushe, Tsokaci Daga Magana Jari Ce Na Abubakar Imam’ maƙalace da ta fito da dabarun da mawallafin ya nuna yadda Bahaushe yake amfani da karin magana wajen gyara ɗabi’un al’umma da kawo masalaha a duk inda yanayin zamantakewa yake nema ya ɓaci.
Maƙalar ta tsakuro wasu ɓangarorin labaran ta kafa hujja da su a matsayin misalan manufarta.
Related Results
Transfer Jari Kedua Jari Kaki untuk Rekonstruksi Jari Pertama Jari Tangan Setelah Trauma Listrik (Laporan Kasus)
Transfer Jari Kedua Jari Kaki untuk Rekonstruksi Jari Pertama Jari Tangan Setelah Trauma Listrik (Laporan Kasus)
Latar belakang: jari pertama memiliki peran yang sangat penting pada fungsi tangan. Rekonstruksi jari pertama jari tangan dapat dilakukan menggunakan jari pertama jari. Jari kedua ...
ANALISIS DISTRIBUSI TEKANAN FLUIDA CAIR YANG MELALUI ELBOW 90O DENGAN VARIASI JARI-JARI KELENGKUNGAN
ANALISIS DISTRIBUSI TEKANAN FLUIDA CAIR YANG MELALUI ELBOW 90O DENGAN VARIASI JARI-JARI KELENGKUNGAN
Penggunaan pipa dalam suatu sistem saluran fluida banyak dijumpai dalam kehidupan sehari-hari. Efisiensi dari suatu sistem saluran akan tercapai maksimal apabila desain atau peranc...
Hannu Ba Ka Da Tsoro: Gurbin Hannu Cikin Tunanin Masu Abu “Hausawa”
Hannu Ba Ka Da Tsoro: Gurbin Hannu Cikin Tunanin Masu Abu “Hausawa”
Tunanin wannan bincike shi ne, fayyace yadda sunan hannu ya yi naso da malkashi cikin tunanin Bahaushe da ke bayyana cikin adabinsa, da al’adunsa, da harshensa. Binciken da aka yi ...
PENENTUAN TEGANGAN OPERASIONAL PADA DETEKTOR GEIGER MULLER DENGAN PERBEDAAN JARI-JARI WINDOW DETEKTOR
PENENTUAN TEGANGAN OPERASIONAL PADA DETEKTOR GEIGER MULLER DENGAN PERBEDAAN JARI-JARI WINDOW DETEKTOR
Telah dilakukan penentuan nilai tegangan operasional detektor isian gas Geiger Muller dengan perbedaan jari-jari windownya. Tegangan operasional didapatkan dengan melakukan pencaca...
Analisis Keselamatan Jalan Pada Tikungan Berdasarkan Jari-jari dan Kemiringan Melintang Tikungan
Analisis Keselamatan Jalan Pada Tikungan Berdasarkan Jari-jari dan Kemiringan Melintang Tikungan
Jari-jari dan kemiringan melintang tikungan merupakan faktor penyebab terjadinya kecelakaan lalu lintas bila tidak sesuai dengan standar. Ruas jalan Mataram-Senggigi-Pemenang yang ...
İmam Hatip Lisesi Öğrencilerinin İmam Hatip Lisesi, Meslek Dersi Öğretmeni ve İdarecilerine İlişkin Metaforik Algıları
İmam Hatip Lisesi Öğrencilerinin İmam Hatip Lisesi, Meslek Dersi Öğretmeni ve İdarecilerine İlişkin Metaforik Algıları
Bu çalışmanın amacı, İmam Hatip Lisesi öğrencilerinin İmam Hatip
Lisesi, İmam Hatip Lisesi meslek dersi öğretmeni ve İmam Hatip
Lisesi idaresine ilişkin algılarını metaforlar yoluy...
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi
An yi wa wannan takardar take da “ Tauri A Farfajiyar Tunanin Abubakar Kassu Zurmi”. An Gina ta ne da nufin fito da irin fashin baƙin da Abubakar Kassu Zurmi ya yi wa al’adar Tauri...
Penggunaan Media Kalkulator Jari-jari dan Media Kartu Panggilan Terhadap Hasil Belajar Siswa
Penggunaan Media Kalkulator Jari-jari dan Media Kartu Panggilan Terhadap Hasil Belajar Siswa
Penelitian ini bertujuan untuk menginvestigasi pengaruh penggunaan media kalkulator jari-jari dan media kartu panggilan dalam pembelajaran terhadap hasil belajar siswa. Metode eksp...

