Javascript must be enabled to continue!
Rowa a Bakin Makaɗan Fada na Hausa
View through CrossRef
Hausawa kan ce “Roƙi roƙaƙƙe ka ga baƙar rowa” Rowa wata ɗabi’a ce mummuna da ke
haifar da hasada da ƙiyayya da rashin jin ƙai a cikin al’umma. Wannan maƙala za ta dubi irin kallon
hadarin Kaji da mawaƙa kan yi wa marowata, da ɗabi’un da suke tantance marowata a yayin aiwatar da
sana’arsu ta waƙa. Haka kuma maƙalar za ta yi tsokaci kan martanin da mawaƙan kan mayar wa marowata
waɗanda suke ganin tamkar ‘yan hana ruwa gudu ne. Daga ƙarshe za a ɗauraye da irin sakamakon da rowa
ke haifarwa.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Rowa a Bakin Makaɗan Fada na Hausa
Description:
Hausawa kan ce “Roƙi roƙaƙƙe ka ga baƙar rowa” Rowa wata ɗabi’a ce mummuna da ke
haifar da hasada da ƙiyayya da rashin jin ƙai a cikin al’umma.
Wannan maƙala za ta dubi irin kallon
hadarin Kaji da mawaƙa kan yi wa marowata, da ɗabi’un da suke tantance marowata a yayin aiwatar da
sana’arsu ta waƙa.
Haka kuma maƙalar za ta yi tsokaci kan martanin da mawaƙan kan mayar wa marowata
waɗanda suke ganin tamkar ‘yan hana ruwa gudu ne.
Daga ƙarshe za a ɗauraye da irin sakamakon da rowa
ke haifarwa.
Related Results
Dabarun Jawo Hankali a Waƙar ‘Yandotan Tsahe Alhaji Aliyu Ta Alhaji Musa Ɗankwairo Maradun
Dabarun Jawo Hankali a Waƙar ‘Yandotan Tsahe Alhaji Aliyu Ta Alhaji Musa Ɗankwairo Maradun
Makaɗan baka na Hausa sun karkasu dangane da rukunan mutanen da suke yi wa kiɗa da waƙa. Waɗannan rabe-rabe na makaɗan baka sun haɗa da makaɗan fada-wato waɗanda suke yi wa fadar s...
Makaɗan Hausa A Gombe: Tasirin Makaɗan Fada A Masarautar Buba Yero
Makaɗan Hausa A Gombe: Tasirin Makaɗan Fada A Masarautar Buba Yero
Hausawa mutane ne da aka san su da shiga lungu-lungu da saƙo-saƙo na yankunan maƙwabtansu na kusa da na nesa. Mutane ne da ke da sha’awar tafiye-tafiye don neman kyakkyawar matsugu...
Sociolinguistic aspects of the spoken version of Hausa in Ghana
Sociolinguistic aspects of the spoken version of Hausa in Ghana
Even though Hausa is not an indigenous Ghanaian language but it plays a very important role in Ghana’s sociolinguistics. It is the lingual franca for many people living in the zong...
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
The use of Hausa political music has become a key feature during electioneering campaigns in
northern parts of Nigeria. This paper examines how Hausa political music were used for...
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Hausa and Yorùbá languages shared two-level tones: high (ʹ) and low ( ̀ ), while a mid (-) and rising tones (˅) are peculiar to Yorùbá, with a falling tone (^) only related to ...
Nazarin Tsarin Sauti a Hausar Yamma
Nazarin Tsarin Sauti a Hausar Yamma
Dialectology is an area of linguistics that is concerned with the studies of similarities and differences in speech forms of a particular language. Dialectologists are more interes...