Javascript must be enabled to continue!
Bitar Muhimmancin Fahimtar Harsuna Biyu: Hausa a Fagen Misali
View through CrossRef
Wannan takarda za ta yi nazari ne a kan muhimmancin ji da amfanida harsuna biyu wajan mu’amala wato “bilingualism”. Wannan wata hanya ce ta tasarifi da harshe sama da ɗaya lokacin maagana. Ita kuwa wannan hanya idan har mutum ya laƙance ta, ko ya fahim ce ta, to haƙiƙa akwai tabbacin cewa zai samu cin nasara wajen aikinsa na koyarwa ko wasu fannoni na rayuwa, fiye da wanda yake jin harshe ɗaya. Haka ma’aikacin jinya (Heath worker), ko ‘yan siyasa duka suna da tagomashi a ɓangaren sana’o’insu matuƙar su na jin harshe fiye da guda, fiye da wanda ba ya ji. Haka kuma wannan takardar za ta duba ma’anar harshe, bahaushe, ƙasar Hausa, amfanin jin harsuna biyu, amfani da fahimtar harsuna biyu tubalin ra’in nazarin bincike wanda za a yi amfani da mazahabar Ferdinand De Sasussure, sakamakon bincike, kammalawa, sai manazarta.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Bitar Muhimmancin Fahimtar Harsuna Biyu: Hausa a Fagen Misali
Description:
Wannan takarda za ta yi nazari ne a kan muhimmancin ji da amfanida harsuna biyu wajan mu’amala wato “bilingualism”.
Wannan wata hanya ce ta tasarifi da harshe sama da ɗaya lokacin maagana.
Ita kuwa wannan hanya idan har mutum ya laƙance ta, ko ya fahim ce ta, to haƙiƙa akwai tabbacin cewa zai samu cin nasara wajen aikinsa na koyarwa ko wasu fannoni na rayuwa, fiye da wanda yake jin harshe ɗaya.
Haka ma’aikacin jinya (Heath worker), ko ‘yan siyasa duka suna da tagomashi a ɓangaren sana’o’insu matuƙar su na jin harshe fiye da guda, fiye da wanda ba ya ji.
Haka kuma wannan takardar za ta duba ma’anar harshe, bahaushe, ƙasar Hausa, amfanin jin harsuna biyu, amfani da fahimtar harsuna biyu tubalin ra’in nazarin bincike wanda za a yi amfani da mazahabar Ferdinand De Sasussure, sakamakon bincike, kammalawa, sai manazarta.
Related Results
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
The use of Hausa political music has become a key feature during electioneering campaigns in
northern parts of Nigeria. This paper examines how Hausa political music were used for...
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Hausa and Yorùbá languages shared two-level tones: high (ʹ) and low ( ̀ ), while a mid (-) and rising tones (˅) are peculiar to Yorùbá, with a falling tone (^) only related to ...
Élaboration d’une terminologie juridique en hausa dans le roman « Le Nouveau Juge » d’Amadou Ousmane
Élaboration d’une terminologie juridique en hausa dans le roman « Le Nouveau Juge » d’Amadou Ousmane
Le présent travail porte sur l’élaboration d’une terminologie juridique en hausa à partir de l’œuvre littéraire « Le Nouveau Juge » d’Amadou Ousmane, intitulée « Sabon Alƙali » en ...
Pragmatism in Hausa Oral Poetic Tradition
Pragmatism in Hausa Oral Poetic Tradition
The study suggests the craft of oration in the Ƙasar Hausa developed in traditional religious shrines around the vicinities of Dala, Durbi, Kwatarkashi and Turunku with priests as ...
Exploring Themes of Occupations and Job-seeking in Some Hausa Oral Songs
Exploring Themes of Occupations and Job-seeking in Some Hausa Oral Songs
This study explores the themes of occupations and job-seeking as depicted in Hausa oral songs, focusing on the
works of Mamman Shata and ƊanAnace. It examines how these songs refle...
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi
Tsakure
Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar harshe domin kuwa da sunan mutum ko abu ake gane shi ko bambanta shi da wani. Masan...

