Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata

View through CrossRef
Yabo na cikin manyan turakun da makaɗan baka suka fi yawaita yin waƙoƙi na baka a kan sa. Kusan shi ne ma fitaccen turken waƙoƙin baka na Hausa domin mafi yawan waƙoƙin manufofinsu sukan kasance yabon waɗanda ake yi wa su ne. wajen tsara Wannan takarda an yi amfani da muhimman hanyoyi wajen tattaro bayanan da suka dace da suka haɗa da sauraron waƙoƙin da kuma duba maƙalu da mujallu da kuma sauran rubuce-rubuce. A ƙarshe nazarin ya gano cewa makaɗa Mamman Shata ya yi wa mata da yawa waƙa, musamman domin nuna yabo a gare su a ƙoƙarin fitowa da halayensu na kyauta ko bayyana asalinsu ko zati da kyawon halitta..
Title: Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata
Description:
Yabo na cikin manyan turakun da makaɗan baka suka fi yawaita yin waƙoƙi na baka a kan sa.
Kusan shi ne ma fitaccen turken waƙoƙin baka na Hausa domin mafi yawan waƙoƙin manufofinsu sukan kasance yabon waɗanda ake yi wa su ne.
wajen tsara Wannan takarda an yi amfani da muhimman hanyoyi wajen tattaro bayanan da suka dace da suka haɗa da sauraron waƙoƙin da kuma duba maƙalu da mujallu da kuma sauran rubuce-rubuce.
A ƙarshe nazarin ya gano cewa makaɗa Mamman Shata ya yi wa mata da yawa waƙa, musamman domin nuna yabo a gare su a ƙoƙarin fitowa da halayensu na kyauta ko bayyana asalinsu ko zati da kyawon halitta.

Related Results

Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge
Kwatanta Tubalan Gina Turken Waƙar ‘Hauwa Maituwo ta Mamman Shata Katsina da ta Tafada Mai Tuwo ta Mamman Gawo Filinge
Wannan bincike an aiwatar da shi a kan waƙoƙin fitattun mawaƙan Hausa guda biyu (Mamman Shata Katsina na Nijeriya da Mamman Gawo Filinge na Jamhuriyar Nijar). Waƙar Mamman Shata da...
Salon Jerin Sarƙe a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
Salon Jerin Sarƙe a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
Masana sun tabbatar da cewa, Salo ya ƙunshi duk wasu dabaru da hikimomin jawo hankali domin a isar da saƙo cikin harshe mai burgewa da saka karsashi da kuma jawo hankali ga mai sau...
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Wannan takarda mai takenNazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu waƙoƙin siyasa na Hausa,n rubuta ta ne da niyyar fito da ire-iren hikimomi da basirar da mawallafan siyasa suke amfani da ...
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin turken zuga da yabo a waƙar Turakin Kano. Don haka zuga ko yabo ɗaya ne daga cikin turakun waƙoƙin makaɗan baka na Hausa, musam...
Tarken Yabo da Zuga a cikin wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
Tarken Yabo da Zuga a cikin wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
Yabo a fagen waƙa wasu kalamai ne da ake yi domin faranta ran wanda ake yi wa waƙa. Zuga kuma ita ce ingiza ko kwarzanta wanda ake yabawa a cikin waƙa. Makaɗa Sa'idu Faru fitaccen ...
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
A kowane lokaci adabin al’uma kan fayyace yadda rayuwa da tsarin zamantakewar al’umar ke wakana ne, ta yadda ake sa rai idan an dubi adabin wannnan al’umar a iya hango hoton rayuwa...
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Wannan takarda mai suna “kirari a wasu waƙoƙin makaɗan maza” ta ƙunshi ma’anar kirari daga masana daban-daban, da rabe-raben kirari tare da fito da yanayinsa da sigoginsa da kuma y...
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Burin wannan bincike lalubo wani salo daga cikin salailai da mawaƙan baka ke amfani da su wajen isar da saƙonsu ga masu sauraron su. An yi wa binciken take “Salon Sakaɗe: an ƙago s...

Back to Top