Javascript must be enabled to continue!
Hausa a Potiskum: Nazari ta Fuskar Kirar Kalma
View through CrossRef
Kamar yadda taken yan nuna “Hausa a Potiskum: Nazari ta fuskar kimiyyar harshe” takarda ta bayyana yadda al’ummoin Potiskum suke tasrifin kalmomin Hausa. Sannan, takarda ta yi amfani da tattaunawa/hira da lurar gani da ido da yanar-gizo da rubutattun bayanai a matsayin hanyoyin tattara bayanai. Baya ga haka, ta yi amfani da Aronoff, M. (1976) Ra’in Gina Kalma daga Kalma (Word Based Theory). Sakamakon bincike ya nuna al’ummomin Potiskum suna amfani da shafe sauti da ɗafa goshi da ɗafa ciki da ɗafa ƙeya a matsayin hanoyin ginin kalma.
Title: Hausa a Potiskum: Nazari ta Fuskar Kirar Kalma
Description:
Kamar yadda taken yan nuna “Hausa a Potiskum: Nazari ta fuskar kimiyyar harshe” takarda ta bayyana yadda al’ummoin Potiskum suke tasrifin kalmomin Hausa.
Sannan, takarda ta yi amfani da tattaunawa/hira da lurar gani da ido da yanar-gizo da rubutattun bayanai a matsayin hanyoyin tattara bayanai.
Baya ga haka, ta yi amfani da Aronoff, M.
(1976) Ra’in Gina Kalma daga Kalma (Word Based Theory).
Sakamakon bincike ya nuna al’ummomin Potiskum suna amfani da shafe sauti da ɗafa goshi da ɗafa ciki da ɗafa ƙeya a matsayin hanoyin ginin kalma.
Related Results
Sociolinguistic aspects of the spoken version of Hausa in Ghana
Sociolinguistic aspects of the spoken version of Hausa in Ghana
Even though Hausa is not an indigenous Ghanaian language but it plays a very important role in Ghana’s sociolinguistics. It is the lingual franca for many people living in the zong...
NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
NAZARIN JIMLOLIN TAMBAYA A CIKIN WASU WAƘOƘIN KASSU ZURMI
Mawaƙan Hausa mutane ne da Allah ya ba su hikima da baiwa ta wani muhimmin runbun adana tarihi da bunƙasa harshe da al’adu da adabin Hausa. Hakan ya sa ake samun abubuwa da yawa m...
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
Hausa Political Music and Political Engagements on Social Media during Nigeria’s 2023 General Elections
The use of Hausa political music has become a key feature during electioneering campaigns in
northern parts of Nigeria. This paper examines how Hausa political music were used for...
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Quantitative Analysis of Hausa Falling Tone in the Pronunciation of Disyllabic Hausa Words Among the Yorùbá-Hausa NCE 3 Students in Primary Education Studies
Hausa and Yorùbá languages shared two-level tones: high (ʹ) and low ( ̀ ), while a mid (-) and rising tones (˅) are peculiar to Yorùbá, with a falling tone (^) only related to ...
Nazarin Tsarin Sauti a Hausar Yamma
Nazarin Tsarin Sauti a Hausar Yamma
Dialectology is an area of linguistics that is concerned with the studies of similarities and differences in speech forms of a particular language. Dialectologists are more interes...
[The Concept of Tasdiq Daruri and Nazari in The Preparation of Intellect’s Argument] Konsep Tasdiq Daruri dan Nazari dalam Penyusunan Hujah Akal
[The Concept of Tasdiq Daruri and Nazari in The Preparation of Intellect’s Argument] Konsep Tasdiq Daruri dan Nazari dalam Penyusunan Hujah Akal
The article dicusses about the issue regarding the element of taṣdīq either dārūrī or naẓarī to identify more advance about the good intelect’s observation towards something. This ...

