Javascript must be enabled to continue!
Tubalan Ginin Turke Cikin Waƙoƙin Yabo Na Ahmad Muhammad (Shehi)
View through CrossRef
Daidai da faɗar Hausawa ko da iska ta zo, ta iske kaba na rawa, domin kuwa, masana da manazarta sun yi shekaru suna baje-kolin tunaninsu da fasaharsu da tarken tubalan waƙoƙin baka na Hausa. Ta haka ne, wannan takarda ke da muradin fayyace yadda Ahmad Muhammad Shehi yake bayyana wa masu sauraransa irin yabon da yake yi wa annabi Muhammad, sallallahu alaihi wa sallama a ɗiyan waƙoƙinsa. An gina wannan takarda ne bisa ra’in Waƙar Baka Bahaushiyya (WBB). A ɓangaren dabarun gudanarwa kuwa, an yi amfani ne da fasalin bincike sharhantacce. Domin wannan takarda ta ginu a kan fayyace yadda shehi ya ke gina waƙoƙinsa, inda yake bayyana girma da matsayin annabi Muhammad, sallallahu alahi wa sallama a gurin allah subhanahu wa ta’ala da kuma irin soyayyar da yake yi masa a cikin zuciyarsa.
Title: Tubalan Ginin Turke Cikin Waƙoƙin Yabo Na Ahmad Muhammad (Shehi)
Description:
Daidai da faɗar Hausawa ko da iska ta zo, ta iske kaba na rawa, domin kuwa, masana da manazarta sun yi shekaru suna baje-kolin tunaninsu da fasaharsu da tarken tubalan waƙoƙin baka na Hausa.
Ta haka ne, wannan takarda ke da muradin fayyace yadda Ahmad Muhammad Shehi yake bayyana wa masu sauraransa irin yabon da yake yi wa annabi Muhammad, sallallahu alaihi wa sallama a ɗiyan waƙoƙinsa.
An gina wannan takarda ne bisa ra’in Waƙar Baka Bahaushiyya (WBB).
A ɓangaren dabarun gudanarwa kuwa, an yi amfani ne da fasalin bincike sharhantacce.
Domin wannan takarda ta ginu a kan fayyace yadda shehi ya ke gina waƙoƙinsa, inda yake bayyana girma da matsayin annabi Muhammad, sallallahu alahi wa sallama a gurin allah subhanahu wa ta’ala da kuma irin soyayyar da yake yi masa a cikin zuciyarsa.
Related Results
Tarken Yabo da Zuga a cikin wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
Tarken Yabo da Zuga a cikin wasu Waƙoƙin Sa’idu Faru
Yabo a fagen waƙa wasu kalamai ne da ake yi domin faranta ran wanda ake yi wa waƙa. Zuga kuma ita ce ingiza ko kwarzanta wanda ake yabawa a cikin waƙa. Makaɗa Sa'idu Faru fitaccen ...
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Burin wannan bincike lalubo wani salo daga cikin salailai da mawaƙan baka ke amfani da su
wajen isar da saƙonsu ga masu sauraron su. An yi wa binciken take “Salon Sakaɗe: an ƙago s...
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
A kowane lokaci adabin al’uma kan fayyace yadda rayuwa da tsarin zamantakewar al’umar ke wakana ne, ta yadda ake sa rai idan an dubi adabin wannnan al’umar a iya hango hoton rayuwa...
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Turken Zuga da Yabo a Zubin Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Alhaji Sa’idu Faru: Nazari DagaWaƙar Turakin Kano Alhaji Ahmadu
Babbar manufar wannan takarda ita ce fayyace yanayin turken zuga da yabo a waƙar Turakin Kano. Don haka zuga ko yabo ɗaya ne daga cikin turakun waƙoƙin makaɗan baka na Hausa, musam...
Salon Jerin Sarƙe a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
Salon Jerin Sarƙe a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
Masana sun tabbatar da cewa, Salo ya ƙunshi duk wasu dabaru da hikimomin jawo hankali domin a isar da saƙo cikin harshe mai burgewa da saka karsashi da kuma jawo hankali ga mai sau...
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Wannan takarda mai takenNazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu waƙoƙin siyasa na Hausa,n rubuta ta ne da niyyar fito da ire-iren hikimomi da basirar da mawallafan siyasa suke amfani da ...
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Makaɗan baka na Hausa kan yi amfani da hikima, da basirar da Allah ya yi musu wajen tsara maganganun, da za su ja hankalin mai sauraro ta hanyar amfani da adon harshe. Maryam Sale ...
Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata
Wasu Ƙananan Tubalan Turken Yabon Mata a Zubin Wasu Waƙoƙin Shata
Yabo na cikin manyan turakun da makaɗan baka suka fi yawaita yin waƙoƙi na baka a kan sa. Kusan shi ne ma fitaccen turken waƙoƙin baka na Hausa domin mafi yawan waƙoƙin manufofinsu...

