Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa

View through CrossRef
Masu hikima na yin amfani da adabin baka wajen sarrafa harshen Hausa don sauran mutane masu magana da kuma amfani da harshen Hausa su saurara su kuma more wajen samun zantuttuka masu armashi da ke kawo nishaɗi da birgewa. A wannan takarda an yi amfani da ɗaya daga cikin waɗannan sassa na adabi wajen fito da wasu daga cikin tarin muhimmancin da suke da su ta fuskar kawo faɗakarwa don kawo gyara da ɗora al’umma a kan hanyar aikata abubuwan da suka kamata da gujewa munanan ayyuka. Don haka an yi amfani da rubutattun waƙoƙi don nuna irin tasirin da suke da su wajen faɗakarwa a waɗannan lamuran da suka danganci zamantaker Hausawa ta yau da gobe.
Title: Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa
Description:
Masu hikima na yin amfani da adabin baka wajen sarrafa harshen Hausa don sauran mutane masu magana da kuma amfani da harshen Hausa su saurara su kuma more wajen samun zantuttuka masu armashi da ke kawo nishaɗi da birgewa.
A wannan takarda an yi amfani da ɗaya daga cikin waɗannan sassa na adabi wajen fito da wasu daga cikin tarin muhimmancin da suke da su ta fuskar kawo faɗakarwa don kawo gyara da ɗora al’umma a kan hanyar aikata abubuwan da suka kamata da gujewa munanan ayyuka.
Don haka an yi amfani da rubutattun waƙoƙi don nuna irin tasirin da suke da su wajen faɗakarwa a waɗannan lamuran da suka danganci zamantaker Hausawa ta yau da gobe.

Related Results

Tarbiya a Falsafar Al’ada
Tarbiya a Falsafar Al’ada
Al’ummar Hausawa sun daɗe suna gudanar da harkokin rayuwarsu kamar yadda al’adarsu ta tanada. Kowace al’umma haka ake sa ran takasance tana alfahari da al’adunta. Tarbiya tana daga...
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Nazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu Waƙoƙin Siyasa na Hausa
Wannan takarda mai takenNazarin Dabarar Mutuntarwa a wasu waƙoƙin siyasa na Hausa,n rubuta ta ne da niyyar fito da ire-iren hikimomi da basirar da mawallafan siyasa suke amfani da ...
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Makaɗan baka na Hausa kan yi amfani da hikima, da basirar da Allah ya yi musu wajen tsara maganganun, da za su ja hankalin mai sauraro ta hanyar amfani da adon harshe. Maryam Sale ...
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Munafar wannan takarda ita ce fito da amfanin izga a tunanin Hausawa a wajen amfani na yau da kullum da kuma wajen magance wasu cututtuka, musamman a mahangar ‘yanbori. Haka kuma, ...
Hausa
Hausa
With an estimated population of up to 50 million, Hausa make up one of the largest people groups practicing Islam. Despite settlement of today’s Hausaland in the central Sudan by t...
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin...
Hausa
Hausa
The term “Hausa” refers to a language spoken by over thirty million first-language speakers living mainly in the region now comprising northern Nigeria and southern Niger, with lar...
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Salon Sakaɗe a Waƙoƙin Baka na Hausa: Duba Cikin Wasu Shahararrun Waƙoƙin Mashahuran Mawaƙan Baka
Burin wannan bincike lalubo wani salo daga cikin salailai da mawaƙan baka ke amfani da su wajen isar da saƙonsu ga masu sauraron su. An yi wa binciken take “Salon Sakaɗe: an ƙago s...

Back to Top