Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Tanadin Tatsuniyoyin Hausa wajen Tabbatar da Zaman Lafiya

View through CrossRef
Hausawa na cewa “zaman lafiya mai daɗi”. Tatsuniya tana daga cikin fannonin adabi da suka game duniya baki ɗaya, saboda a kowane harshe da ke cikin faɗin duniya komai ƙanƙantarsa da rashin yawan masu amfani da shi ana samun tatsuniya a cikinsa. (Dorson 1972 a cikin Koko 2009). Manufar wannan takarda ita ce fito da wasu tatsuniyoyin Hausa a yi fashin baƙinsu dangane da saƙon zaman lafiya da suke ɗauke da shi. Saboda haka, takardar ta fito da wasu ginshiƙan samar da zaman lafiya da ke cikin wasu tatsuniyoyin waɗanda suka haɗa da riƙon amana da adalci da haƙuri da alkawali da yafiya da kuma haɗin kai don a gudu tare a tsira tare.
Title: Tanadin Tatsuniyoyin Hausa wajen Tabbatar da Zaman Lafiya
Description:
Hausawa na cewa “zaman lafiya mai daɗi”.
Tatsuniya tana daga cikin fannonin adabi da suka game duniya baki ɗaya, saboda a kowane harshe da ke cikin faɗin duniya komai ƙanƙantarsa da rashin yawan masu amfani da shi ana samun tatsuniya a cikinsa.
(Dorson 1972 a cikin Koko 2009).
Manufar wannan takarda ita ce fito da wasu tatsuniyoyin Hausa a yi fashin baƙinsu dangane da saƙon zaman lafiya da suke ɗauke da shi.
Saboda haka, takardar ta fito da wasu ginshiƙan samar da zaman lafiya da ke cikin wasu tatsuniyoyin waɗanda suka haɗa da riƙon amana da adalci da haƙuri da alkawali da yafiya da kuma haɗin kai don a gudu tare a tsira tare.

Related Results

Hausa
Hausa
With an estimated population of up to 50 million, Hausa make up one of the largest people groups practicing Islam. Despite settlement of today’s Hausaland in the central Sudan by t...
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Munafar wannan takarda ita ce fito da amfanin izga a tunanin Hausawa a wajen amfani na yau da kullum da kuma wajen magance wasu cututtuka, musamman a mahangar ‘yanbori. Haka kuma, ...
Hausa
Hausa
The term “Hausa” refers to a language spoken by over thirty million first-language speakers living mainly in the region now comprising northern Nigeria and southern Niger, with lar...
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin...
Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa
Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa
Masu hikima na yin amfani da adabin baka wajen sarrafa harshen Hausa don sauran mutane masu magana da kuma amfani da harshen Hausa su saurara su kuma more wajen samun zantuttuka ma...
SİNEMADA “ZAMAN”I YENİ BİR BAKIŞLA GÖRMEK
SİNEMADA “ZAMAN”I YENİ BİR BAKIŞLA GÖRMEK
Zaman nedir, neye göre belirlenir ve nasıl algılanır? Bu konuda pek çok filozof görüşünü ortaya koyar. Platon ve onun öğrencisi olan Aristoteles zaman olgusuna yönelik düşüncelerin...
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Waƙa kamar yadda masana suka yi ta ƙoƙarin bayyanawa zance ne da ya saɓa da zance na yau da kullum domin ita shiryayyiyar magana ce mai ƙunshe da saƙo wadda ake aiwatarwa cikin hik...
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Tales are to a certain extent the mirror of life, they reflect what people do, what they think, how they live and have lived, their values, their joys and their sorrows. The tales ...

Back to Top