Javascript must be enabled to continue!
Sarrafa Harshen Mawallafiya a Matsayin Dabarar Bayar da Labari a Wasu Ƙagaggun Rubutattun Labaran Hausa na Balaraba Ramat Yakubu
View through CrossRef
Wannan aiki yana ƙunshe da bayanai dangane da yadda mawallafiya ta yi amfani da dabarar sarrafa harshe domin ta yaɗa wasu al’adun Hausawa da kuma na wasu al’ummomin da ba Hausawa ba. Sannan ta yi amfani da wannan dabara domin ta yaɗa addinin Musulunci, da kuma yanayin zamantakewar iyali a gidajen Hausawa. Aikin bai tsaya nan ba, sai da ya taɓo yadda mawallafiyar ta yi amfani da dabarar domin ta yaɗa tattalin arziki irin na ƙasar Hausa, ta yadda wasu maza da mata suke gudanar da wasu sana’o’in.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Sarrafa Harshen Mawallafiya a Matsayin Dabarar Bayar da Labari a Wasu Ƙagaggun Rubutattun Labaran Hausa na Balaraba Ramat Yakubu
Description:
Wannan aiki yana ƙunshe da bayanai dangane da yadda mawallafiya ta yi amfani da dabarar sarrafa harshe domin ta yaɗa wasu al’adun Hausawa da kuma na wasu al’ummomin da ba Hausawa ba.
Sannan ta yi amfani da wannan dabara domin ta yaɗa addinin Musulunci, da kuma yanayin zamantakewar iyali a gidajen Hausawa.
Aikin bai tsaya nan ba, sai da ya taɓo yadda mawallafiyar ta yi amfani da dabarar domin ta yaɗa tattalin arziki irin na ƙasar Hausa, ta yadda wasu maza da mata suke gudanar da wasu sana’o’in.
Related Results
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
A duk lokacin da aka samu wata cuɗanya ta mu’amala tsakanin harsuna mabambanta guda biyu, akan samu harshe mafi tasiri a tsakaninsu. Irin wannan dangantaka ta tsakanin harsuna, ita...
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin...
Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa
Gudummawar Rubutattun Waƙoƙin Hausa ta Fuskar Faɗakarwa Wajen Kyautata Zamantakewar Hausawa
Masu hikima na yin amfani da adabin baka wajen sarrafa harshen Hausa don sauran mutane masu magana da kuma amfani da harshen Hausa su saurara su kuma more wajen samun zantuttuka ma...
Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa
Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa
Hanyoyin sadarwa domin isar da saƙonni sun kasu kasha daban-daban musamman idan aka yi la’akari da yanayin yadda akan sarrafa hanyoyin da kuma yanayin waɗanda akan isar wa saƙonnin...
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Waƙa kamar yadda masana suka yi ta ƙoƙarin bayyanawa zance ne da ya saɓa da zance na yau da kullum domin ita shiryayyiyar magana ce mai ƙunshe da saƙo wadda ake aiwatarwa cikin hik...
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa Ɗanba’u
A kowane lokaci adabin al’uma kan fayyace yadda rayuwa da tsarin zamantakewar al’umar ke wakana ne, ta yadda ake sa rai idan an dubi adabin wannnan al’umar a iya hango hoton rayuwa...

