Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Salo a Littafin Amon ‘Yanci na Halima Ahmad Matazu

View through CrossRef
Fagen nazarin salo, fage ne mai faxi wanda yake da buqatar a ci gaba da nazarta domin fito da hikimomi da zalaqar harshe da Allah ya albarkaci fasihai da marubuta na Hausa. Duk da cewa masana suna kallon fagen a matsayin wani fage da zai yi wahala a iyakance shi, saboda irin faxinsa (Xangambo 2007), hakan ba ya hana a iya hangen wasu abubuwa a kuma nazarce su a cikin wani matani. Wannan maqala ta yi nazari ne a kan salo a cikin littafin Amon ‘Yanci wanda Halima Ahmad Matazu ta rubuta. An yi amfani da hanyoyi nan kai-tsaye wajen nazarin, tare da bin hanyar nazarin salo ne ta fuskar adabi (Literary Stylistic), inda aka nazarci ‘ya’yan salo daga cikin wannan littafi. Daga cikin ‘ya’yan salo da bincike ya nazarta sun haxa da salon siffantawa, wanda ya qunshi kamance na daidaito da kuma na fifiko. Sai Salon jinsintarwa wanda ya qunshi mutuntarwa da kuma alamci. Haka kuma an nazarci salon aron kalmomi da amfani da tsofaffin kalmomi. Sannan an nazarci salon amfani da sassan adabin baka, inda a qarqashin haka aka nazarci karin magana a cikin matanin littafin. Maqalar ta yi amfani da hanyar bincike ce ta nazari na qwaqwaf, inda aka karanta litattfin tun daga shafin farko har zuwa na qarshe (1-300), tare da auna yawan layuka (7,800) da yawan sakin layi (900) da yawan kalmomi (70,200) da kuma yawan harufan (44,226,00) da marubuciyar ta yi amfani da su a cikin littafin. A qarshe binciken ya gane cewa marubuciyar ta yi amfani da ‘ya’ayan salo guda biyar a cikin labarin nata.
Title: Salo a Littafin Amon ‘Yanci na Halima Ahmad Matazu
Description:
Fagen nazarin salo, fage ne mai faxi wanda yake da buqatar a ci gaba da nazarta domin fito da hikimomi da zalaqar harshe da Allah ya albarkaci fasihai da marubuta na Hausa.
Duk da cewa masana suna kallon fagen a matsayin wani fage da zai yi wahala a iyakance shi, saboda irin faxinsa (Xangambo 2007), hakan ba ya hana a iya hangen wasu abubuwa a kuma nazarce su a cikin wani matani.
Wannan maqala ta yi nazari ne a kan salo a cikin littafin Amon ‘Yanci wanda Halima Ahmad Matazu ta rubuta.
An yi amfani da hanyoyi nan kai-tsaye wajen nazarin, tare da bin hanyar nazarin salo ne ta fuskar adabi (Literary Stylistic), inda aka nazarci ‘ya’yan salo daga cikin wannan littafi.
Daga cikin ‘ya’yan salo da bincike ya nazarta sun haxa da salon siffantawa, wanda ya qunshi kamance na daidaito da kuma na fifiko.
Sai Salon jinsintarwa wanda ya qunshi mutuntarwa da kuma alamci.
Haka kuma an nazarci salon aron kalmomi da amfani da tsofaffin kalmomi.
Sannan an nazarci salon amfani da sassan adabin baka, inda a qarqashin haka aka nazarci karin magana a cikin matanin littafin.
Maqalar ta yi amfani da hanyar bincike ce ta nazari na qwaqwaf, inda aka karanta litattfin tun daga shafin farko har zuwa na qarshe (1-300), tare da auna yawan layuka (7,800) da yawan sakin layi (900) da yawan kalmomi (70,200) da kuma yawan harufan (44,226,00) da marubuciyar ta yi amfani da su a cikin littafin.
A qarshe binciken ya gane cewa marubuciyar ta yi amfani da ‘ya’ayan salo guda biyar a cikin labarin nata.

Related Results

Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Salo Ruhin Waƙa: Nazarin Salo a Waƙar ‘Salo’ Ta Alhaji Sani Sabulu Kanoma
Waƙa kamar yadda masana suka yi ta ƙoƙarin bayyanawa zance ne da ya saɓa da zance na yau da kullum domin ita shiryayyiyar magana ce mai ƙunshe da saƙo wadda ake aiwatarwa cikin hik...
Resonance confinement of collisional particle rings
Resonance confinement of collisional particle rings
We have performed numerical simulations of narrow rings around small bodies, addressing both the m=2 resonance perturbations induced by a rotating tri-axial ellipsoidal central bod...
Determination of soil organic carbon content of agricultural soils for proper soil management in Matazu and Musawa, Katsina State, Nigeria
Determination of soil organic carbon content of agricultural soils for proper soil management in Matazu and Musawa, Katsina State, Nigeria
Soil organic carbon is a significant parameter for estimating the global carbon cycle, which makes great sense in soil management and future climate scenario prediction.  This work...
III. Amenhotep İle Amon Rahipleri Arasındaki Mücadele
III. Amenhotep İle Amon Rahipleri Arasındaki Mücadele
Tanrı Aton’u merkeze alan yeni bir inanç sistemi ortaya koymuş olan Akhenaton’un hayatı Tanrı Amon rahipleri ile mücadele ile geçmiştir. Bu mücadele Eski Mısır tarihinin belki de e...
Pooled analysis of WHO Surgical Safety Checklist use and mortality after emergency laparotomy
Pooled analysis of WHO Surgical Safety Checklist use and mortality after emergency laparotomy
Abstract Background The World Health Organization (WHO) Surgical Safety Checklist has fostered safe practice for 10 years, yet i...
HUBUNGAN KARAKTERISTIK SUMUR GALI DENGAN KEBERADAAN JENTIK NYAMUK AEDES AEGYPTI DI DESA SALO TIMUR KECAMATAN SALO TAHUN 2020
HUBUNGAN KARAKTERISTIK SUMUR GALI DENGAN KEBERADAAN JENTIK NYAMUK AEDES AEGYPTI DI DESA SALO TIMUR KECAMATAN SALO TAHUN 2020
Keberadaan jentik nyamuk Aedes aegypti dalam sumur gali sebagai tempat penampungan air alamiah dapat dipengaruhi beberapa faktor. Keberadaan jentik Aedes aegypti dapat ditemukan pa...
ANALISIS GAYA DAN TIPE KEPEMIMPINAN KEPALA SEKOLAH DI GUGUS HARAPAN SALO KECAMATAN SALO KABUPATEN KAMPAR
ANALISIS GAYA DAN TIPE KEPEMIMPINAN KEPALA SEKOLAH DI GUGUS HARAPAN SALO KECAMATAN SALO KABUPATEN KAMPAR
Penelitian ini bertujuan untuk menganalisis gaya dan tipe kepemimpinan kepala sekolah serta factor-faktor penghambat penerapan dari gaya dan tipe kepemimpinan kepala sekolah di Gug...
PENERAPAN METODE INKUIRI DALAM MENINGKATKAN HASIL BELAJAR IPA PADA SISWA SD MENGGUNAKAN TEORI KOHLBERG
PENERAPAN METODE INKUIRI DALAM MENINGKATKAN HASIL BELAJAR IPA PADA SISWA SD MENGGUNAKAN TEORI KOHLBERG
ABSTRAKPenelitian ini bertujuan untuk memperkenalkan metode inkuiri kepada siswa SD sebagai salah satu pembelajaran berbasis media, dan untuk mengetahui apakah pengembangan metode ...

Back to Top