Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Tarbiya a Falsafar Al’ada

View through CrossRef
Al’ummar Hausawa sun daɗe suna gudanar da harkokin rayuwarsu kamar yadda al’adarsu ta tanada. Kowace al’umma haka ake sa ran takasance tana alfahari da al’adunta. Tarbiya tana daga cikin daɗaɗɗiyar al’adar Hausawa wadda ta yi tasirin gaske a zukatansu. Bahaushe mutum ne mai zurfin tunani, wanda yake tsayawa ya ƙirƙiro wa kansa abin da zai amfane shi a tsawon rayuwarsa a duniya. Don haka sai ya samar wa kansa hanyoyin tarbiyantar da ‘ya’yansa a al’adance kafi zuwan addinin musulunci a ƙasar Hausa. Hanyoyinsun haɗa da tatsuniyoyi da labaran hikima da hikayoyi da camfe-camfe da sauransu. Wannan hikima ta taimaka wajen hana yara aikata wani abu da ya saɓa wa al’adar mutanen da ake Magana a kansu. Ta yi ƙoƙarin kawar da miyagun al’adu waɗanda suka saɓa wa koyarwar al’adun Hausawa. Ta kyautata zamantakewa da biyayya ga iyaye da shugabanni da barin wasu miyagun ɗabi’u da al’ada ta kyamata, kafi zuwan addinin musulunci a ƙasar Hausa. Haka kuma addinin musulunci ya taka rawa wajen gyara halaye da ɗabi’u na rashin tarbiya da al’adar Hausawa ta yi hani da aikatasu. Kamar rashin biyayya ga iyaye da rashin girmama manya da shugabanni da sata da zina da sauran halaye marasa kyau. Dalilin haka ya sa wannan takarda za ta yi tsokaci a kan tasirin da addinin musulunci ya yi wajen kyautata kyawawan ɗabi’u da halaye na gari da al’adar Hausawa ta horas kuma aka tarbiyantu da su. Haka kuma mu dubi yadda baƙin al’adu suka gurɓata tarbiyar ‘ya’yan Hausawa musamman a kan shaye-shayen muyagun ƙwayoyi da sauran abubuwa na rashin ɗa’a.
Title: Tarbiya a Falsafar Al’ada
Description:
Al’ummar Hausawa sun daɗe suna gudanar da harkokin rayuwarsu kamar yadda al’adarsu ta tanada.
Kowace al’umma haka ake sa ran takasance tana alfahari da al’adunta.
Tarbiya tana daga cikin daɗaɗɗiyar al’adar Hausawa wadda ta yi tasirin gaske a zukatansu.
Bahaushe mutum ne mai zurfin tunani, wanda yake tsayawa ya ƙirƙiro wa kansa abin da zai amfane shi a tsawon rayuwarsa a duniya.
Don haka sai ya samar wa kansa hanyoyin tarbiyantar da ‘ya’yansa a al’adance kafi zuwan addinin musulunci a ƙasar Hausa.
Hanyoyinsun haɗa da tatsuniyoyi da labaran hikima da hikayoyi da camfe-camfe da sauransu.
Wannan hikima ta taimaka wajen hana yara aikata wani abu da ya saɓa wa al’adar mutanen da ake Magana a kansu.
Ta yi ƙoƙarin kawar da miyagun al’adu waɗanda suka saɓa wa koyarwar al’adun Hausawa.
Ta kyautata zamantakewa da biyayya ga iyaye da shugabanni da barin wasu miyagun ɗabi’u da al’ada ta kyamata, kafi zuwan addinin musulunci a ƙasar Hausa.
Haka kuma addinin musulunci ya taka rawa wajen gyara halaye da ɗabi’u na rashin tarbiya da al’adar Hausawa ta yi hani da aikatasu.
Kamar rashin biyayya ga iyaye da rashin girmama manya da shugabanni da sata da zina da sauran halaye marasa kyau.
Dalilin haka ya sa wannan takarda za ta yi tsokaci a kan tasirin da addinin musulunci ya yi wajen kyautata kyawawan ɗabi’u da halaye na gari da al’adar Hausawa ta horas kuma aka tarbiyantu da su.
Haka kuma mu dubi yadda baƙin al’adu suka gurɓata tarbiyar ‘ya’yan Hausawa musamman a kan shaye-shayen muyagun ƙwayoyi da sauran abubuwa na rashin ɗa’a.

Related Results

I Used to Weave Crowns
I Used to Weave Crowns
This novel-in-progress explores the nature of memory, grief, and the complexities of coming of age. Through the voice of the narrator, Ada Strunsky, who is by turns both...
Mapping Ada onto embedded systems: memory constraints
Mapping Ada onto embedded systems: memory constraints
Running Ada programs on a self-targeting system with "virtually" unlimited memory (such as a mainframe), is quite different from running Ada on an embedded target. On self-targetin...
HUBUNGAN INDEX MASSA TUBUH DENGAN GRADING PADA KANKER PAYUDARA
HUBUNGAN INDEX MASSA TUBUH DENGAN GRADING PADA KANKER PAYUDARA
Kanker payudara merupakan kanker paling umum pada wanita di seluruh dunia dan merupakan kanker paling banyak terjadi pada wanita. WHO telah merekomendasikan klasifikasi IMT termasu...
Ada in concert
Ada in concert
In a concert, it is truly marvelous how a diverse group of musicians playing an assortment of musical instruments come together to produce beautiful music. A point that is frequent...
SIGAda 2001 workshop, "creating a symbiotic relationship between XML and Ada"
SIGAda 2001 workshop, "creating a symbiotic relationship between XML and Ada"
The purpose of the workshop was to organize the Ada community to take advantage of the opportunity to create Ada applications that are operating systems independent because they ar...
Caracterização dos pacientes portadores de doença de crohn em tratamento com adalimumabe no estado da Bahia
Caracterização dos pacientes portadores de doença de crohn em tratamento com adalimumabe no estado da Bahia
Introdução: O Adalimumabe (ADA) é um anticorpo monoclonal humano recombinante que pode ser utilizado para tratar a Doença de Crohn (DC) ativa moderada ou grave refratária a tratame...
Can Prior Consultations with Specialists Backfire on Auditors?
Can Prior Consultations with Specialists Backfire on Auditors?
As advanced audit data analytics (ADA), including artificial intelligence, become increasingly sophisticated, auditor consultations with in-house ADA specialists are likely to beco...
Conversation Analysis and Its Implications to Language Teaching
Conversation Analysis and Its Implications to Language Teaching
AbstractThe present study analyzed the use of Conversation Analysis in casual conversation and how it can serve as a potential means in language teaching. Casual conversation conce...

Back to Top