Javascript must be enabled to continue!
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
View through CrossRef
Munafar wannan takarda ita ce fito da amfanin izga a tunanin Hausawa a wajen amfani na yau da kullum da kuma wajen magance wasu cututtuka, musamman a mahangar ‘yanbori. Haka kuma, an yi amfani da hanyar tattaunawa wajen tattaro bayanan wannan bincike da kuma hanyar ziyartar masu aiwatar da bori. Haka kuma, a wannan bincike an lura ‘yan bori da wanzamai sun fi amfani da izga wajen gudanar da ayyukansu, sannan kuma, wasu Hausawa suna amfani da izga wajen kaɗe ƙura musamman ‘yan kasuwa. Har ila yau, an gano yawanci ayyukan ‘yan bori a yau sun samu koma baya sakamakon zuwan addinin Musulunci. Har wa yau, an fahimci cewa izga tana taka muhimmiyar rawa wajen warkar da cutar iska. Hakazalika, a fahimtar wasu rukuni na al’ummar Hausawa suna yi wa waɗanda suke amfani da izga kallon sun kauce wa hanya, saboda tasirin addinin Musulunci. A yau, mutane sun fi amfani da hanyar ruƙiya wajen warkar da cutar aljanu maimakon zuwa wajen ‘yan bori. Masu bayar da magunguna a yau suna amfani da addu’o’i domin neman waraka, saɓanin a da, inda ake amfani da aljanu ko bokaye domin magance wata cuta da aka kasa gano kan ta. Ana amfani da kafafen sadarwa na zamani wajen bayyana yadda ake warkar da marasa lafiya ta hanyar bori ko ruƙiyya a Fesbuk da Was’af da Tuwita da Tiktok da sauransu.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Description:
Munafar wannan takarda ita ce fito da amfanin izga a tunanin Hausawa a wajen amfani na yau da kullum da kuma wajen magance wasu cututtuka, musamman a mahangar ‘yanbori.
Haka kuma, an yi amfani da hanyar tattaunawa wajen tattaro bayanan wannan bincike da kuma hanyar ziyartar masu aiwatar da bori.
Haka kuma, a wannan bincike an lura ‘yan bori da wanzamai sun fi amfani da izga wajen gudanar da ayyukansu, sannan kuma, wasu Hausawa suna amfani da izga wajen kaɗe ƙura musamman ‘yan kasuwa.
Har ila yau, an gano yawanci ayyukan ‘yan bori a yau sun samu koma baya sakamakon zuwan addinin Musulunci.
Har wa yau, an fahimci cewa izga tana taka muhimmiyar rawa wajen warkar da cutar iska.
Hakazalika, a fahimtar wasu rukuni na al’ummar Hausawa suna yi wa waɗanda suke amfani da izga kallon sun kauce wa hanya, saboda tasirin addinin Musulunci.
A yau, mutane sun fi amfani da hanyar ruƙiya wajen warkar da cutar aljanu maimakon zuwa wajen ‘yan bori.
Masu bayar da magunguna a yau suna amfani da addu’o’i domin neman waraka, saɓanin a da, inda ake amfani da aljanu ko bokaye domin magance wata cuta da aka kasa gano kan ta.
Ana amfani da kafafen sadarwa na zamani wajen bayyana yadda ake warkar da marasa lafiya ta hanyar bori ko ruƙiyya a Fesbuk da Was’af da Tuwita da Tiktok da sauransu.
Related Results
Mapping Ada onto embedded systems: memory constraints
Mapping Ada onto embedded systems: memory constraints
Running Ada programs on a self-targeting system with "virtually" unlimited memory (such as a mainframe), is quite different from running Ada on an embedded target. On self-targetin...
HUBUNGAN INDEX MASSA TUBUH DENGAN GRADING PADA KANKER PAYUDARA
HUBUNGAN INDEX MASSA TUBUH DENGAN GRADING PADA KANKER PAYUDARA
Kanker payudara merupakan kanker paling umum pada wanita di seluruh dunia dan merupakan kanker paling banyak terjadi pada wanita. WHO telah merekomendasikan klasifikasi IMT termasu...
Ada in concert
Ada in concert
In a concert, it is truly marvelous how a diverse group of musicians playing an assortment of musical instruments come together to produce beautiful music. A point that is frequent...
SIGAda 2001 workshop, "creating a symbiotic relationship between XML and Ada"
SIGAda 2001 workshop, "creating a symbiotic relationship between XML and Ada"
The purpose of the workshop was to organize the Ada community to take advantage of the opportunity to create Ada applications that are operating systems independent because they ar...
Caracterização dos pacientes portadores de doença de crohn em tratamento com adalimumabe no estado da Bahia
Caracterização dos pacientes portadores de doença de crohn em tratamento com adalimumabe no estado da Bahia
Introdução: O Adalimumabe (ADA) é um anticorpo monoclonal humano recombinante que pode ser utilizado para tratar a Doença de Crohn (DC) ativa moderada ou grave refratária a tratame...
More Ada in non-Ada systems
More Ada in non-Ada systems
This article is based on the industrial presentation "More Ada in non-Ada systems" which was given at the 2021 Ada-Europe virtual conference.
The presentation was an upda...
Ada runtime environment working group—a framework for describing Ada runtime environment
Ada runtime environment working group—a framework for describing Ada runtime environment
The concept of a runtime environment to support program execution has always been associated with application software - it has only been with programming languages like Ada that t...
Role of Medical Thoracoscopy in undiagnosed exudative pleural effusion with low Adenosine Deaminase level: Prospective Observational study in a tertiary care hospital from Eastern India
Role of Medical Thoracoscopy in undiagnosed exudative pleural effusion with low Adenosine Deaminase level: Prospective Observational study in a tertiary care hospital from Eastern India
Background: Establishing the etiology of exudative pleural effusions in low ADA level (<40IU/L) often requires biopsies from the pleura. Medical thoracoscopy (MT) is a minimally...

