Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa

View through CrossRef
Hanyoyin sadarwa domin isar da saƙonni sun kasu kasha daban-daban musamman idan aka yi la’akari da yanayin yadda akan sarrafa hanyoyin da kuma yanayin waɗanda akan isar wa saƙonnin. Karin Magana kuwa, wata hanya ce da akan yi amfani da wasu kalmomi don isar da saƙonni na musamman ga masu saurare. Wannan maƙalar za ta kalli yadda Girafiti ya kutsa cikin karin maganar Hausa, da yadda ake iya ganin shan-ruwan-tsuntsayen da yakan yi a cikin Karin maganar Hausa. Bibiyar Karin maganar Hausa da sauraren yadda akan sarrafa su, su ne hanyoyin da wannan maƙalar ta bi domin tattaro bayanan da aka kawo. Don haka, don samun gudanar da wannan maƙalar kamar yadda ya kamata, an kawo gabatarwar aikin da ma’anar girafiti da kuma tsokaci game da ma’anar karin magana. Sannan maƙalar ta kawo wasu wuraren da girafiti ya kutsa a cikin karin maganar Hausa tare da misalai. Sai kuma sakamakon bincike da kammalawa.A ƙarshe maƙalar ta gano cewa, a karin maganar Hausa akwai tasirin girafiti da akan samu jefi-jefi.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa
Description:
Hanyoyin sadarwa domin isar da saƙonni sun kasu kasha daban-daban musamman idan aka yi la’akari da yanayin yadda akan sarrafa hanyoyin da kuma yanayin waɗanda akan isar wa saƙonnin.
Karin Magana kuwa, wata hanya ce da akan yi amfani da wasu kalmomi don isar da saƙonni na musamman ga masu saurare.
Wannan maƙalar za ta kalli yadda Girafiti ya kutsa cikin karin maganar Hausa, da yadda ake iya ganin shan-ruwan-tsuntsayen da yakan yi a cikin Karin maganar Hausa.
Bibiyar Karin maganar Hausa da sauraren yadda akan sarrafa su, su ne hanyoyin da wannan maƙalar ta bi domin tattaro bayanan da aka kawo.
Don haka, don samun gudanar da wannan maƙalar kamar yadda ya kamata, an kawo gabatarwar aikin da ma’anar girafiti da kuma tsokaci game da ma’anar karin magana.
Sannan maƙalar ta kawo wasu wuraren da girafiti ya kutsa a cikin karin maganar Hausa tare da misalai.
Sai kuma sakamakon bincike da kammalawa.
A ƙarshe maƙalar ta gano cewa, a karin maganar Hausa akwai tasirin girafiti da akan samu jefi-jefi.

Related Results

Hausa
Hausa
With an estimated population of up to 50 million, Hausa make up one of the largest people groups practicing Islam. Despite settlement of today’s Hausaland in the central Sudan by t...
Hausa
Hausa
The term “Hausa” refers to a language spoken by over thirty million first-language speakers living mainly in the region now comprising northern Nigeria and southern Niger, with lar...
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin...
Harshe Makamin Siyasa: Nazarin Yabo da Suka cikin Waƙoƙin Siyasa
Harshe Makamin Siyasa: Nazarin Yabo da Suka cikin Waƙoƙin Siyasa
Harshe yana ɗaya daga cikin tarin baiwar da Allah (S.W.T) ya hore wa ɗan Adam, wanda ake amfani da shi wajen sadarwa musamman ta hanyar yin magana ko waƙa ko hira da dai sauransu. ...
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
A duk lokacin da aka samu wata cuɗanya ta mu’amala tsakanin harsuna mabambanta guda biyu, akan samu harshe mafi tasiri a tsakaninsu. Irin wannan dangantaka ta tsakanin harsuna, ita...
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Tales are to a certain extent the mirror of life, they reflect what people do, what they think, how they live and have lived, their values, their joys and their sorrows. The tales ...
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Izga Da Matsayinta a Bahaushiyar Al’ada
Munafar wannan takarda ita ce fito da amfanin izga a tunanin Hausawa a wajen amfani na yau da kullum da kuma wajen magance wasu cututtuka, musamman a mahangar ‘yanbori. Haka kuma, ...
Pragmatism in Hausa Oral Poetic Tradition
Pragmatism in Hausa Oral Poetic Tradition
The study suggests the craft of oration in the Ƙasar Hausa developed in traditional religious shrines around the vicinities of Dala, Durbi, Kwatarkashi and Turunku with priests as ...

Back to Top