Search engine for discovering works of Art, research articles, and books related to Art and Culture
ShareThis
Javascript must be enabled to continue!

Salon Shillo a Bakin Makaɗan Baka na Hausa

View through CrossRef
An gabatar da wannan tsokaci domin shiga sahun marubuta maƙalu domin karrama Farfesa Abdullahi BayeroYahya. Manufar wannan tsokaci shi ne a yi nazarin wani salo wanda masana suka kira salon shillo a waƙoƙin Hausa. Salo kamar yadda aka sani wata hanya ce cikin waƙoƙin baka da mawaƙa ke bi domin isar da saƙo. An saurari waƙoƙin baka da aka samo a gidajen rediyo da na wajen masu sayar da kaset-kaset, da yin nazarin waƙoƙin daga bisani, aka riski cewa da wannan salo ne mawaƙa suka ci kasuwarsu da shi a cikin waƙoƙinsu. Salon shillo tsohon salo ne a bakin mawaƙan baka.
Title: Salon Shillo a Bakin Makaɗan Baka na Hausa
Description:
An gabatar da wannan tsokaci domin shiga sahun marubuta maƙalu domin karrama Farfesa Abdullahi BayeroYahya.
Manufar wannan tsokaci shi ne a yi nazarin wani salo wanda masana suka kira salon shillo a waƙoƙin Hausa.
Salo kamar yadda aka sani wata hanya ce cikin waƙoƙin baka da mawaƙa ke bi domin isar da saƙo.
An saurari waƙoƙin baka da aka samo a gidajen rediyo da na wajen masu sayar da kaset-kaset, da yin nazarin waƙoƙin daga bisani, aka riski cewa da wannan salo ne mawaƙa suka ci kasuwarsu da shi a cikin waƙoƙinsu.
Salon shillo tsohon salo ne a bakin mawaƙan baka.

Related Results

Hausa
Hausa
With an estimated population of up to 50 million, Hausa make up one of the largest people groups practicing Islam. Despite settlement of today’s Hausaland in the central Sudan by t...
Hausa
Hausa
The term “Hausa” refers to a language spoken by over thirty million first-language speakers living mainly in the region now comprising northern Nigeria and southern Niger, with lar...
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Makaɗan baka na Hausa kan yi amfani da hikima, da basirar da Allah ya yi musu wajen tsara maganganun, da za su ja hankalin mai sauraro ta hanyar amfani da adon harshe. Maryam Sale ...
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin...
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Tales are to a certain extent the mirror of life, they reflect what people do, what they think, how they live and have lived, their values, their joys and their sorrows. The tales ...
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Wannan takarda mai suna “kirari a wasu waƙoƙin makaɗan maza” ta ƙunshi ma’anar kirari daga masana daban-daban, da rabe-raben kirari tare da fito da yanayinsa da sigoginsa da kuma y...
TEKNIK 1 SEMAIAN BATANG BAGI PEMBIAKAN BAKA SUKUN WARISAN 1890 PULAU AMAN: APLIKASI PEMBELAJARAN BERASASKAN PROJEK (PBP)
TEKNIK 1 SEMAIAN BATANG BAGI PEMBIAKAN BAKA SUKUN WARISAN 1890 PULAU AMAN: APLIKASI PEMBELAJARAN BERASASKAN PROJEK (PBP)
Kertas kajian ilmiah pembangunan tiga (3) teknik biak baka asal sukun warisan 1890 ini berdasarkan ujilari teknik semaian batang pembiakan baka pokok sukun melalui perlaksanaan kon...
Business Plan Bisnis Salon Kecantikan “Daily Salon” di Jakarta
Business Plan Bisnis Salon Kecantikan “Daily Salon” di Jakarta
This study aims to evaluate the feasibility of the "Daily Salon" beauty salon business. The development of the world of beauty in Indonesia continues to grow, supported by a cultur...

Back to Top