Javascript must be enabled to continue!
Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
View through CrossRef
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin da aka san shi da su a harshe. Hikima ce daɗaɗɗiya a adabin al’ummar Hausawa wadda matasa suke amfani da ita a harshen Hausa domin isar da saƙwanninsu ba tare da wata matsala ba. Azanci da hikimar zaurance suna da alaƙa da ilimin tasarifi da kuma ilimin tsarin sautin Hausa. Wannan takarda ta yi ƙoƙarin bibiyar zaurance a al’adar Hausawa da kuma alaƙarsa da ilimin tsarin sautin Hausa. Takardar ta bayyana cewa lallai zaurance wata hikima ce ta harshe wadda harshen Hausa ya yi fice da ita. Kasacewar zaurance ya shafi adabin baka na Hausa kai tsaye, amma takardar ta fito da wasu muhimman lamuran tsarin sauti, kamar saɓa ƙa’idar tabbatattun gaɓoɓin kalmomin Hausa ta hanyar wasu ‘yan ƙare-ƙare da ake yi a kan gaɓoɓin a yayin samar da shi. Haka kuma, akwai alamar ƙara saurin magana, wadda takan taimaka wajen cikarsa.
SASPR Edu International Pvt. Ltd
Title: Nazarin Tsarin Sauti a Wasu Zaurance Na Hausa
Description:
Zaurance yana ɗaya daga cikin azancin da harshen Hausa ya yi fice da su wanda matasa musamman mata suke amfani da shi wajen sakaya zance ta hanyar sauya masa wasu fitattun kamannin da aka san shi da su a harshe.
Hikima ce daɗaɗɗiya a adabin al’ummar Hausawa wadda matasa suke amfani da ita a harshen Hausa domin isar da saƙwanninsu ba tare da wata matsala ba.
Azanci da hikimar zaurance suna da alaƙa da ilimin tasarifi da kuma ilimin tsarin sautin Hausa.
Wannan takarda ta yi ƙoƙarin bibiyar zaurance a al’adar Hausawa da kuma alaƙarsa da ilimin tsarin sautin Hausa.
Takardar ta bayyana cewa lallai zaurance wata hikima ce ta harshe wadda harshen Hausa ya yi fice da ita.
Kasacewar zaurance ya shafi adabin baka na Hausa kai tsaye, amma takardar ta fito da wasu muhimman lamuran tsarin sauti, kamar saɓa ƙa’idar tabbatattun gaɓoɓin kalmomin Hausa ta hanyar wasu ‘yan ƙare-ƙare da ake yi a kan gaɓoɓin a yayin samar da shi.
Haka kuma, akwai alamar ƙara saurin magana, wadda takan taimaka wajen cikarsa.
Related Results
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
Nazarin Rikiɗar Wasu Sautukan Harshen Ngizim Zuwa Hausa
A duk lokacin da aka samu wata cuɗanya ta mu’amala tsakanin harsuna mabambanta guda biyu, akan samu harshe mafi tasiri a tsakaninsu. Irin wannan dangantaka ta tsakanin harsuna, ita...
Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa
Nazarin Hanyar Sadarwa Ta Girafiti A Karin Maganar Hausa
Hanyoyin sadarwa domin isar da saƙonni sun kasu kasha daban-daban musamman idan aka yi la’akari da yanayin yadda akan sarrafa hanyoyin da kuma yanayin waɗanda akan isar wa saƙonnin...
Sarrafa Harshen Mawallafiya a Matsayin Dabarar Bayar da Labari a Wasu Ƙagaggun Rubutattun Labaran Hausa na Balaraba Ramat Yakubu
Sarrafa Harshen Mawallafiya a Matsayin Dabarar Bayar da Labari a Wasu Ƙagaggun Rubutattun Labaran Hausa na Balaraba Ramat Yakubu
Wannan aiki yana ƙunshe da bayanai dangane da yadda mawallafiya ta yi amfani da dabarar sarrafa harshe domin ta yaɗa wasu al’adun Hausawa da kuma na wasu al’ummomin da ba Hausawa b...
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Reflection of the Hausa Society in Hausa Tales
Tales are to a certain extent the mirror of life, they reflect what people do, what they think, how they live and have lived, their values, their joys and their sorrows. The tales ...
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Salon Tsattsafi a Cikin Wasu Waƙoƙin Maryam Sale Fantimoti
Makaɗan baka na Hausa kan yi amfani da hikima, da basirar da Allah ya yi musu wajen tsara maganganun, da za su ja hankalin mai sauraro ta hanyar amfani da adon harshe. Maryam Sale ...
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Kirari A Wasu Waƙoƙin Makaɗan Maza
Wannan takarda mai suna “kirari a wasu waƙoƙin makaɗan maza” ta ƙunshi ma’anar kirari daga masana daban-daban, da rabe-raben kirari tare da fito da yanayinsa da sigoginsa da kuma y...


